Mr & Mrs Fawaz
❣️❣️❣️❣️❣️
https://my.w.tt/vEDm5wvXQ9By Ayshart sani
49.
Dole Kuma yarinya tayi biyayya ga duk dokar dana Dora a gidana kallonta matar mai unguwa tayi tace aikuwa tarbiya saadatu batada matsala insha Allah zakiyi farin ciki da zamanta suruka agareki,hmm Allah yasa Dan mijin nata ma ban raga masa ba bare ita, Allah ya basu zaman lafiya kinyi addua cewar yakumbo haka dai sukayi wa saadatu addua sannan suka mikata dakinta da yasmeen ta rakasu tana ta murna yayanta yayi aure.
Daki ya hadu karshen haduwa falo ne madaidaici sai da bedroom a ciki da toilet sai dan kitchen ta gefe kamar dai gida daki yayi kyau sunyiwa saadatu fada da nasiha sosai tukunna suka sun nuna Mata zaman aure hakuri ne rabi da kwatansa dole sai tayi hakuri bare ita da uwar Miki ta fara nuna Mata kiyayya tun yanxu Dan haka ta daure ta Kara hakuri akan nata na da nan dai a hankali suka dinga sulalewa suna fashewa ya Zama saura ita kadai a dakin haka tayi ta Zama kuri ita kadai a daki kamar mayya can wajan tara tjiyo muryarsu a falon dakin zama tayi tare da rufe fuskarta Azeema ce ta shigo tare da kama hannunta tace taso muje mun rako Miki mijin naki dakyar saadatu take taka kafarta tana tunanin yau ya reaction din Fawaz zai kasance idan ya ganta a matsayin matarsa.
Kusa da Fawaz ta zaunar da ita ita Kuma ta zauna akan hannun kujera tace to ga amaryarmu Dr deen yace to nidai a bude fuskar mu gani Azeema ce ta Dan ja myafin fuskrta ta bayyana Dr abdullahi yace saadatu juyawa Fawaz yayi da sauri yana Mata kallon mamaki shima sunan nata ya Kira saadatu ita kallon mamaki take masa jin yau ya Kira sunanta abinda tunda take dashi bata taba ji ba.
Kallonta ya Kara Yi yace dama Sona kikeyi kinyi kokari sosai gurin kasancewa dani ya kallesu yace ku Kuma ko ki fada min ko.By Ayshart sani
Wattpad@ayshartuh

YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.