Mr&Mrs Fawaz.
❣❣❣❣❣❣Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh7.
A kofar office din suka gansa a zaune akan kujera da murmushi azeema tace iya saurin naka kenan?ta fada da murmushi knocking din office din tayi tace just let enter kawai fahad yace let him answer first why this worrying tace okk can dai akai musu izini suka shiga azeema tace sir we have been outside for a long time yace Ku danyi hakuri nima yau am sick but alhmdl am been prescribed by another Dr hada baki sukayi gurin cewa get well soon yace thanks.
Nan ya basu list din yace nan zaku tafi kowa da inda zashi but nayi muku 2/2 mutum dayane n barsa a guri daya you can carry on please nan sukai godiya suka fita a wani dan corridor suka tsaya azeema ce ta fara magana azeema and fawaz in the same place,Dr abdullahi and Dr fahad the same and Dr deen you have no partner ta fada tana murmushi tace fawaz female medical ward(FMW) nan zamu and fahad accident and emergency (A&E) sai kuma deen male medical ward(MMW) nan dai suka dau hanya kowa ya kama hanya da tambaya kowa ya isa inda yake suna tafiya azeema tace I think inda saadatu take ne ko? Yace wacece tace babu ba kai ba yace okay nan dai tace xaasha fama da tambaya suka karasa female ward din.Tana xaune tana rubutu a jikin prescription sukai mata magana dago kai tayi yana ganinta yace ba saa tunda na fara haduwa d masifa kallonsa kawai tayi batayi magana ba azeema ce tace kai dawa yace babu komai tace sister ina sauran yan uwan naki tace an fara rounds ne likitocin sunxo tace ke ya baki bisu ba tace yau bana jin dadi bayana ne yake ciwo shine nake rubutawa wadanda aka fara gani maganinsu da aka kara musu daga kai azeema tayi tace Allah ya taimaka anyway sis saada tare daku xamuyi aiki fa tace nan aka kawo Ku tace eh tace sannunku da zuwa female medical ward.
Ayshart sani
Wattpad@Ayshartuh
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romansathis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.