BONANZA BONANZA BONANZA!!!Ina kuke ma'abota so da kaunar littattafan ouummey?, Albishirin ku!, To ga dama ta Samu!!!.
Kamar yadda kuka sani paid books din ouummey guda uku ne,
ANJANE ₦400
RASHIN HAIHUWA ₦500
YAR DAMFARA ₦500Dukan su sun kammala a document, sedai a maimakon ku biya ₦1,400 dan samun su, yanzu zaku biya ₦1000 ne kacal ku same su duka ukun!!!.
Wannan bonanza is valid for 2 days, ✌️ only, a hanzarta a sharbi rahusa, wannan duk kauna ce daga ouummey zuwa gare ku masoya❤️.
Ga me bukata, should chat my up through 09013101854,
Ouummey 📚✍️.
YOU ARE READING
BA KOWANE SO BANE.......
General FictionSo da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda n...