1
Ayshart saniTape suke suna hira irin tasu ta kawaye wata azababbiyar mota ce ta wuce ta gabansu da gudu da sauri sukaja baya tare da fadin innalillahi wainna ilaihir rajiun shine abinda bakar cikinsu tace dariya farar tayi tace gaskiya saadatu kin cika tsoro,cikin takaixi wadda aka kira da saadatu tace sadiya kokarin bigemu suke da mota fa cikin dariya dayar tace kyalesu dadin abin ma asibiti ne nan ba gidan rawa ba dukansu dariya sukayi,rabi me kike tunani sadiyar ta fada in sun bigemu da mota kamasu zaayi tunda asibiti ne nan ba titi ba saadartu tace lallai kuwa suna karasowa gurin motar na gaban daya fito yace sister excuse me,banza sukayi dashi yace sister dake nake banza saadatu tayi masa dan dama tuni su sadiya sunyi gaba ganin hakan dayan yace salama alaikum amsawa tayi da waalaikumussalam sannan yace dan Allah tambaya mukeyi tace to Allah yasa na sani yace please office din director maana CMD(chief medical director).
Nuna musu tayi d hannu tare da yi musu kwatan cen gurin godiya yayi mata ta wu ce abinta tsaki dayan daya fara magana yayi yace aikin banza mata sai iyayin bala"i dayan yace kai fawaz kai dai ka fiya damuwa saura kadan ka bigesu fa dazu tsaki yayi yace baka ganin yadda suke tapiya ne dayan ne yace oya Dr's let go and meet this man dariya dayan ma yayi yace Dr fawaz mai nagge in kuma aka kaika inda take aiki fa ya zakayi? Cikin takaixi yace da sai nayi musu Allah ya isa daya a cikinsu yace Dr.abdullahi kana da matsala fa dariya dayan yayi yace tsiya na gudunka Dr seen da murmushi yace muje dayan dake zaune ko fitowa baiyi daga mota ba yace lallai kuna rayuwa wadannan mutanen.Sweet dreams by
Ayshart sani
YOU ARE READING
Mr&Mrs Fawaz
Romancethis story is about 5goods friends that can sacrifices their happiness for there beloving once.