page 22

482 26 0
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 22

Jin Yayi zuciyarsa tayi mai mugun nauyi zafin da sanye a kwakwalawa sunka hadewa ji yake numfashi shi na kokarin fisgewa daga cikin jikinshi..

Shigowar Sadiq kenan ya samai MAS'OOD akwance rigigis duk ya bara dakomai na dakin.

Capt MAS'OOD mai yasame ka
What is wrong with you captain..?

Yayi pointing daidai inda zuciyarsa take, nan take Sadiq yayi Kira emergency na school din.
Aka fara Bashi agaji na gaggawa( Allah sarki MAS'OOD meyasa Rayuwa zata zo ma a haka😥😥baka taba sani kana sonta ba sai Bayan da Amini ka ya Aureta Bari Muga ya Destiny Zatayi daku who knows what will happen next 🤷🏻‍♀️)

Sai can ya farka yaji kanshi yana tsara mai..

Captain Ya jikin?

Dasauki Sadiq

Sadiq meyasa Rayuwa Zatayi min Haka?
Meyasa sanda nafara ganinta banji sonta ba Saide tausayinta
Meyasa tuntuni banji sonta ba araina sai yanzu da ta auri Amini na Sadiq
Sadiq dama haka so yake?
Haka ake ji inda kana so abinda ba naka Ba?
Yanzu dawana ido zadinga kallo NABEELA
Kallon kanwa koko kallon   mai son matar amini sa?
Ya ALLAH nasan abinda zuciyata ke ainaya min zunubin ne babba.. Ya ALLAH bansa ya zan daina tunani ta..
Ya RABB  kacire min wanan tunani azuciya ta kayimin tsarin da fadawa tarkon Shaytan.

Cike da tausayawa Sadiq yake kallon sa, Ya Mugu tausayawa mai Indai mutum kamar MAS'OOD zai iya karya akan so toh shi waye da bazai iya ma so Hauka ba
Indai Namiji zaki zai karaya a filin dagan so Aci shi yaki a toh waye ni, yanda aka san MAS'OOD da juriya da zuciya bantaba tsamani so zai iya ilatar shi ba sai yau.

Ya hakuri Captain ka dauki wanan a matsayin Jarabawa in shaa ALLAH komai zai wuce kasa ma kanka Hakuri kayi kokarin cire sonta aranka aman fa Saika hada da Adu'a.

In shaa ALLAH Sadiq, Kulum acikin Yi nakeyi Aman Nakasa daina tunani ta, Aman nasan abinda zanyi in cireta a rai na..
Daga yau Nabar Nigeria Nabar komai nata bama NABEELA ba kadai.

Haba Captain akan macce zakace ka bar burin da ka dade kana yi?
Yanzu duk Abinda kk yi abaya yatashi a tutar Babu?
Ka manta a wacan kasan ne aka rabaka da komai naka
Aka rabaka da iyayenka Sabida kwadayi da son Mulki na yan Nigeria
Inda kace kabar Nigeria kamar ka nuna cewa ka yafe ma wa inda suka aikata ma Haka..
Mun dade muna Aiki akan wanan Don ALLAH karka ce haka Captain

Ya zanyi Sadiq..?
Ya kk so inyi yanzu?
Hakane kadai mafita Sadiq.

No Zaka iya mantawa da ita batare da ka rusa duk wani buri naka, zaka iya Aikin ka batare da Yashafe ta ba.. Yanzu duk wani abu da Yashafe ta kayi maza kayi emitting insa Acikin zuciyar ka yin Haka zai taimaka ma wanja Mantawa da ita. Nasan it's not easy but fight it.

Thanks Sadiq in shaa ALLAH..!

@KD

Yawwa Kici Sosai yanda zaki ji karfi Sosai Indai kk bani hadin Kai yau I promise you wanan ranan zai zama Mafi girma a *Rayuwar Aurenki* I'll bless you with World's Wonder I'll make all your dreams come true my
Karki min taurin Kai Kinji?

Toh.

Yawwa Good girl.."

Mamaki nakeyi Wai yau Mr JMK ne agabana yake lalabani kamar wata kwai  cike da fara'a da walwala  dama haka maza suke inda suna so Abu koko shikadai ne yake Haka..?

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang