*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 62
Da gudu naje nayi hugging insa saida Nayi kuka na mai isa kafin Ya dago da fuskana yana kallon na
Haba my Pearl mai akayi miki kk irin wanan kuka haka?
Zanyi Magana naga Akhy yazo da sauri na saki Hamma naja baya kaina na kasa
Gaisawa suka yi Amma kowa da tunani da yakeyi akan Dan uwansa kafin akhy yace Hmmm adinga koyi da muslinci bada yahudu ba a muslinci Bawani Abu Kamar Haka kadai San kai ba muharram inta bane so bai kamata kuna Haka ba this is totally wrong
Hmmm MUWAFFAQ kenan
Akhy HAMMA yafi matsayin abinda kk tunani aguna HAMMA'am is..
Enough.. Abinda adini ya koyar shi nake gaya muku bawai ni na kikiro ba da fatan zaku fahimce ni da kunyi kuskurai ya wuce batare da ya jira abinda zasu ce ba
Saida najira Akhy ya wuce kafin na cigaba da kukana
Hamma'am ina ka shiga Meyasa mai ka kayi ciwo ne duk cikin kuka nake mai wanan tambayaHamma'am yace muje mu zauna can inda na fito muka koma saide a wanan karan a garden muka zauna
My Pearl Meyasa mai ki kk kuka? Karde kice min kina zubar da hawayenki akan Wanda bai San darajan ki ba
Dagowa nayi ina kallon sa shima idonsa ya kada Yayi ja
Hamma'am nima bansa mai ke sani kuka ba ina jin tsoro Hamma'am
Tsoro Kuma? Tsoron mai my Pearl?
Tsoron maza Hamma'am
Harda ni kenan ?
A'ah su dai..
Suwa kenan?
SADIQ and AKHY
What? Mai sukayi miki please talk to me my Pearl
Hamma'am I can't Hamma'am I can't am scared Hamma'am
About what precisely my Pearl?
SADIQ tunda muka hadu gun bikin UKHTEE yake damuna da maganar Aure wai na kaishi ya gaida iyayena sai kuma ga AKHY yanzu ya furta cewa yana so na Kuma da Aure
Hamma'am Aure fa nafada ina kukaShuru yayi yanata kallona bai ce min Kala ba Harsai Dana sake Dagowa na Kalle sa he looks so pale Haka kawai sai naji tsansan tausayin sa basan dalili jin Haka ba..
Do you have feelings for him?
Who?
MOHELL ofcuz
No. Hamma'am I have never imagine this not in my wildest dream Hamma'am Akhy fa..
Shhhhhhhh NABEELA I know what you trying to say ki dauke shi a matsayin dan'uwa koh yes NABEELA ba laifin shi bane Don ya kamu da sonki shi zuciya baida kashi NABEELA Soyayya lokaci daya yake shiga without us knowing.. Love is indefinable NABEELA so karki ji haushi shi don yafada miki abinda ke zuciyarsa
My advice now shine ki kwantar da hankali ki keep praying and hoping for the best from your LORD in shaa ALLAH komai zai zo cikin saukiHamma'am I can't
You can't what? You can't love again because your first love didn't work out fine for you or you can't love because you think all men are scum Huh?
Koh dai kina son AHMAD ne haryanzu?

VOUS LISEZ
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...