page 67

390 33 11
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 67

Tsayawa nayi batare da na jiyo ba na maimaita daughter yafi sau uku?

NABEELA Don ALLAH kizo kiji abinda nake tafe dashi
NABEELA Yanzu AHMAD yagane Gaskiya AISHA ta fada Mai komai akan abinda ya faru shine nazo on behalf of my self and AHMAD to seek for your forgiveness

Juyowa nayi ina kallon ta cike da mamaki Ashe dama akwai Rana irin ta yau ? Ashe akwai ranan da za azo nima yafiya agun yar tallaka yar kauye Hajiya yau ke da kanki kk ka zo niman gaffarah guna? ALLAH mai ikoh

Hmmm NABEELA Don ALLAH ki zo ki zauna kiji abinda nazo dashi

Hajiya inda yafiya na kk nima toh daga ke har Wanda suka zalince ni na Dade da yafai muku so zaki iya tafiya basai ma kin bata ma kanki lokaci ba
ALLAH ya yafe mana gabadaya
Nafada zan wuce naji tanacewa

NABEELA kiyi hakuri ki dawo gidan AHMAD

Cike da wani bacin rai na jiyo ina kallon ta gidan AHMAD kk ce?

Eh AHMAD?

Gidan AHMAD koko kabari?

Please daughter let bygones be bygones kefa ..

Waye daughter naki? Yar tallaka yar kauye yau ita kk Kira da daughter please can you listen to yourself? NABEELA ce fa

Daughter ki zauna man kiji abinda tazo dashi

Ammy indai akan maganar AHMAD ne Aradun ALLAH bazan saurare ta ba Ammy kiyi hakuri na wucewa na..

Hajiya INTEESAR Don ALLAH kiyi mata magana Dana na ciki wani Hali no-one can tell what is going to happen to him 3weeks ya na kulle a part insa kuma I don't think ya iya girki bale Nace zai yi Don ALLAH Hajiya save my son ki taimake ni rokan ta

Hmmm I don't think NABEELA would give me a listen ears tunda nake da ita ban taba sata tayi Abu tace min a'ah kai tsaye sai yau Gaskiya bansa ya zaku Kare da ita ba

Yanzu shikenan saide na zuba ido kenan naga Dana ya hallaka? Hajiya ki tausaya min nasan kema uwa ce nasan kinsa yanda nake ji please Hajiya ni sai ma na tsuguna miki

No. Basai yakai ga Haka ba Hajiya bara naje in shaa ALLAH zata saurare ki..

Rai bace Nakoma dakin koh bi takan Ukhtee  banyi ba kallon kaina kawai nakeyi a mirror

Ji nayi Ammy tayi hugging na ta baya haba my precious daughter wannan halin ba halinki bane please kidena dauko wani Hali da ba naki bane
Please precious kije ki saurare ta please karki biye ta halin su

Ammy wollah I can't bazan iya jure yin magana da ita bale har tayimin maganar AHMAD walhy banso jin sunan sa..

Daughter ai bance ki biye mata ba kawai Nace kije kiji abinda tazo dashi NABEELA walhy you need to see how she was crying and pleading with me

Ammy this woman has no feelings Ammy she's heartless and selfish Ammy she only cares about her pride
Please karki Bari kukar da takeyi yasa kiji tausayin ta

Alamun tausayi ga Dan-Adam sune; Natsuwa, Ni'imah, Hakuri, Kamun-kai, Juriya, Dattaku, Hangen-nesa kafin aiwatar da komai. Nisantar abinda zai haifar da rikici, Husuma, Nisan-tunani, da son Hadin-kai.

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Donde viven las historias. Descúbrelo ahora