Page 81

693 40 9
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 81

THIS PAGE IS DEDICATED TO THE HARDWORKING, CHARISMA, TALENTED WRITER MAI DAMBU INA YINKI OVER HABEEBTY AM💃🥰

" Gun HAMMA tayi kai tsaye kanta aduke MAS'OOD mi komin takarda nan tafada cikin voice da banata ba

Da mamaki MAS'OOD ya dago yana kallon ta yaga idon ta sun kada yayi baki Mika mata yayi

Tana amsa ta yaga su kafin ta koma kan AHMAD

Danejo da kin barsa kawai na karya sa

Ba HASSANA jeki ciki huta

LA haula dama Haka muryan aljani yake ah kuyi hakuri karku cutar Dani tafada tana Komawa da baya

Tayo kan AHMAD nan ne kaga aiki da cikawa cikin kankani lokaci ta canza mai halita sabida tsanani duka saida yayi karya biyu a kafa da hannu da kansa yafara niman gaffarah ta

AHMAD AHMAD? Mai Baiwar ALLAH tayi ma kk son cutar da ita ? Ka gayamin duk wahala da Tasha da agunka bai yi ba?
Aurene andaura da MAS'OOD kuma ba wanda ya isa ya kwance shi kana jina AHMAD

Eh eh kiyi hakuri..!

Kai ni ba ke bace Sunana MAS'OOD

Ya hakuri MAS'OOD bazan kuma ba

Gaya ma DUNIYA Gaskiya cewa ba son NABEELA kake Yi ba
Fada ma MAS'OOD Gaskiya cewa sha'awar matar sa kk yi
Gayamai Gaskiya cewa kana da niyyar kashe shi Idan yahana ka Matar sa

Eh Gaskiya kika

Kai ni ba ke bace

oops sorry Gaskiya ka fada amma walhy Inason NABEELA haryau har gobe amma sha'awarta yafi karfina yana hanani sukuni kulum natsani wanda ya raba abinda na raba shiyasa na tsanin MAS'OOD harnake tunanin inda ban samai ta ba zan iya kashe shi

MAS'OOD duk abinda ya faru kafin kafara ciwo ni na shirya komai both na hotel and pictures I'm so sorry please forgive me

"AHMAD karya kk yi ba son NABEELA kk yi ba jikin ta kk so abaya Mun hallaka da irin irin ku munsa masu ciwo kana son musa ma ciwo? Kana so mun shayen ma Bari jiki?

A'ah kuyi hakuri na tuba ku yafai min

Toh ka fita hanyar su karka sake zuwa inda suke da niyyan cutar dasu
AHMAD ban dadai da muslinta ba amma nasan mainene kaddara nasan dacewa dama tun farko NABEELA ba matarka bace matan MAS'OOD ne shiyasa ALLAH ya hanaka samunta a mace ya ba MAS'OOD wannan dama
AHMAD ka tuba Ka zama nagari kaje Ka nima tuba wanda ka zalunta wannan yar tallaka da take dauwainiya da danka kaje Ka aureta itace mafi alkhair agare ka zan dinga zuwa Ina duba halayan Ka Idan baka canza ba, ba kaffara sai na shanye ma Bari daya na jikin ka

MAS'OOD kayi hakuri Nace bazan sake shiga jikinta ba nazo wucewa naga yadda take cutuwa tana niman taimako shiyasa nabar ku lafiya

Ta tafi zata fadi HAMMA ya taro ta anyi ta farka amma ina daga karshe asibiti akayo da ita

Farkawa nayi nagani a asibiti hanuna naciki na HAMMA yana hawaye..

Alhamdulillah kin tashi had it been wanin Abu ya samai ku I will never forgive myself my Jannah  I'm so sorry please forgive me

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now