page 65

431 36 15
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 65

What are you trying to say? Abby ya fada yana kallon Mr JMK

Well duk nasan abinda kukayi akan Matata kun dauke min ita Har kuka canza mata suna from NABEELA to Dr BEENAH MOH Kuma ba Wanda yayi min haka sai Amini na da nayarda dashi, dashi kuka hada baki akayi min haka

What the hell are you talking about Huh? MOHELL ya fada yana zuwa kusa dashi

Hey young man! Badai kai nakeyi ba kuma bawai nazo Magana da kai bane in kai baka Sani ba ai su sun sanin kuma ba inda zani Harsai an fito min da Matata

Dama YUSRAH na gidan Takira FAREED Tana gayamai abinsda Ke faruwa shima Abby Kai tsaye ya kira governor of kaduna state Direct without any hesitation

Daddy Yakira AHMAD da ya bar gidan kafin yasa azo a tafi dashi
Still Kunen kashi Mr JMK Yayi Sai hauka yakeyi a dalilin fusatashi dasukayi

Kiran sunanta yakeyi da karfin gaske kamar gidan zai tsage yana cikin haka FAREED ya iso gidan

AHMAD mai haka koh kayi hauka ne?

How dare you talk to me that way Huh?

Toh naga Kazo kana masu hauka a gida kasan ina ne nan kuwa

In kasa ke gayamin magana walhy saina sumar dakai
Ya cigaba da kiran NABEELA

Wai Wacce NABEELA Huh ya AHMAD?
Wai NABEELA da ka hada baki da Matar ka ku koreta cikin Dare kuka tozarta Har kana cewa ka sake ta ita yau kk Kira da matar Ka?

Shut up shut the fucking mouth off FAREED

Officer please ku daina biye mai wanan da kuke ganin ni kaninsa ne kuma kowa yasan dacewa ya SAKI NABEELA sanan kuma nan gidan in-laws nane Nide a iya sani na ba NABEELA a gidan nan

Karya kk FAREED karya ne
NABEELA na gidan nan kuma naganta da idona kowa yasan Dr BEENAH toh Itace Matata NABEELA

What a futile attempt to make everyone believe in your stupidity and ignorance AHMAD

NABEELA ka SAKE ta six years back and everyone knows that so wacece matar ka?
Please Officers zaku iya tafiya kafin kuja ma kanku

Abby ya fada in a pissed off way

Police suka shiga mota zasu wuce Amma AHMAD ya Hana su wai Sai sunyi aikin da ya kawo su suyi

Take FAREED ya kira MUMMY yasa a hands-free ga AHMAD nan yana hauka a gidan in-laws na

What gidan su THE MOHELL? But Meyasa AHMAD yake Abu baya tunani give him the phone duk wayan da akeyi AHMAD bai ma san anayi ba shiga koh ina a gidan yakeyi yana kiran sunan NABEELA

Wai wacece NABEELA ne da yake hauka akan ta haka?

Wanan dai Yar talakar Yar kauye wacca kuka sa ya SAKA

FAREED wannan Wana irin Magana kk yi hakane Huh? Talk to me with respect don't forget that am your mother

Am so sorry Mum your so called Son yana gidan nan yana fada akan NABEELA

Wacca NABEELA badai tsohuwar matarsa ba

Eh ita Mum wai Sai an fito Mai da mata gashi yazo ya cika gidan da police

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Onde histórias criam vida. Descubra agora