page 56

407 34 5
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 56

Na wanke ta da wawan Mari How dare you? Huh? Do you know me have we met before?

No.

Then why on earth would you Do that..? Huh? Are you insane or what?

I'm sorry dear nadauka wacca nasani ce Ashe ba ita bace please accept my apology Sis

In ma wacca kk sani ne shine zaki taba mata mazauni ta? Kinsa abinda kk yi kuwa?

Please kiyi Hakuri nadauka Itace Shiyasa

Excuse me  nafada disgustingly sabida kallon fuskanta nakara sani fusata kawai natsane ta
Nasan yanzu ba Lokacine nadauka FANSA akanta ba coz Inace zanyi zan bata wanan precious Moment so I let her be..



Hello AHMAD Meyasa baka zo Wanja KAMU ba

AISHA sau nawa zanyi warning naki akan kidai na Kirana a waya idan baki da important things to say
Yanzu bikin wanan yaron ne kk so inje Don yasamu dama Raina ni Mtchews

Dama Nakira nagayama na ga tsohuwar Matar ka

AISHA zan kashe wayan tunda naga Yau bakisan abinda kk fadi ba

Walhy I'm serious I saw NABEELA as bridesmaid

What?

Yes. Amma da mukayi Magana sai nagane ba ita bace Amma gaskiya suna mugun kama I think you need to come see for yourself

Mtchews Hala Yau ma kinyi shashaye Sai anjima Kuma karki sake kirana kina jina koh

Abinda AISHA tagaya ma AHMAD shi tagayama HAJIYA MARIYA Amma ba Wanda ya yarda sabida Sunsa NABEELA bata Kai aganta agun ba bare ma HAJIYA MARIYA da tasan koh kusa da Wanja baza aganta ba

Anata Shagali kamar kar adaina Hotel room NABEELA daya da YUSRAH komai tare sukeyi ta idar da sallah kenan wayan MAS'OOD Ya shigo

Hello ina kasa ki sauko ina jiranki

OK Hamma'am..

Hmmmmmm ukhtee ban gane muku ba keda Hamman naki Hmmm there's something suspicious about you guys

Kai ukhtee Hamma'am fa  Dan uwana ne kuma jinsa nake kamar jini na

Hmmmmmm kamar dai jin Nayi kince kamar jini ki Amma ba jini mudai koma menene ake boye mana Aradu munji daga baya Atoh

Hahaha ukhtee kenan ina kk taba jin inda wa ya aure kanwarsa?

Hmmmmmm Adai bar kaza cikin gashin ta

No sai kin fada inda bahaka ba inkira FAREED nace mai wai kina missing sa yazo ku hadu

Kai karkiyi please
Amma wollah dagaske nakeyi kamar Hamma naki na sonki

Please ukhtee kidaina fadin cewa yana so na wa' nane fa

Toh in tayi tsami maji

Bawani tsami da zatayi nifa yanzu ba Soyayya koh aure bace agabana ni aikina shine nasa a gaba Kinsa yara nawa ne suke fama da yoyon fisari?
Kinsa yanwa mata ke fama da matsalar mahaifa?
Kinsa mata nawane suke fama da rashin hyhuwa? A ta dalilin ciwokan irin ta sanyi da sauran su

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Donde viven las historias. Descúbrelo ahora