*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 79
Na idar da sallah kenan naga number asibiti su na kirana cikin hanzari na amsa Kiran
Assalamu alaikum please ki zo asibiti Yanzu
Zanyi magana aka yanke Kiran
Ai hijab jikina dashi na tashi kawai naji cikina kamar an acaka min abu kawai yafara murdewa salati nadinga yi da kyar nasamu na Mike rike da waist na harna isa sitting room nasamu ba HASSANA na kallo
Ya salam wai Danejo lafiya kk yau kuwa? Mai yafaru ina zaki kuma rike da kwankwaso?
Ba HASSANA asibiti zani Yanzu aka kirani wai ana nima da gagawa
Gaskiya ba inda zaki a haka koh abinci baki ci ba tun safai kalle idonki duk a kumburai Gaskiya ki zauna na hada miki shayi sai kisha jiko ki kwanta
Toh.
Tana wucewa kitchen na fito da kyar zuwa parking lot da kyar na tuka kaina sabida yadda cikina ke min
Nayi parking amma nakasa fitowa saida na dauki lokaci kafin na fito da kyar zuwa entrance din hospitalCin Karo nayi da receptionist
Welcome ma'am! Sir na emergency room
Emergency room?
Yes. Dazun bayan yafito daga surgery room kawai ya.. Ban San inada wani karfi ajikina ba kawai na numfi dakin da sauri kwance nagan sa
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun mai ya samai mijina? Please ku gayamin abinda ya samai mijina
Calm down madam ! Is not that serious
Please ku gayamin mai ya samai shi?
His Heart rate is low but Alhamdulillah Yanzu ya dawo daidai muna sa Ran zuwa nan da wani lokaci zai farka
Still cikina baidaina murdamin ba rike hanunsa nayi ina ta adu'a harsu Ammy suka zo..
Gaisawa mukayi Ganin yadda nake rike ciki tafara tambaya ta koh lafiya tun ina jin maganar kawai jiri ya dibe ni kawai na tafi zan fadi suka taro ni..
Dr BEENAH when last did you eat?
Rabona da abinci tun 4pm na jiya
What? Mai kk yi Haka baki ci abinci ba kina yin amai ne Idan kk ci?
Ba Sosai ba time to time ne kawai through out bani da appetite ne shiyasa
Gaskiya you should find something to eat or do you want to starve to affect your baby?
Ammy da sauri ta hada min tea da bread naci Dukda dai bakina ba dadi hakanan naci muna zaune a dakin har kusan asr amma bai farka ba Ganin Lokacin sallah yayi kawai nayi sallah ta inacikin adu'a kawai naga ya farka yana salati at the same time yana hawaye
HAMMA'am Ka tashi ya jikin ka? Bara nakira doctor lokacin su Ammy sunje gaida wasu Marasa lafiya ni kadai a dakin da kyar na Mike naje Kiran Doctor
Dr MAS'OOD ya jikin ka?
Alhamdulillah mai yasamai ni?
You passed out..
Uhmmm mikewa yazo yi nazo zan tabashi naga yabani wani mugun kallo

أنت تقرأ
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
غير روائيWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...