page 69

379 33 8
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 69

Please Mai ya samai HAMMA?

NABEELA saide muyi hakuri HAMMA ya..

Banjira ya karasa ba kawai naji numfashi na sama ban sake sanin inda nake ba..

Cikin gaggawa aka wuce dani hospital still unconscious

Doctor please Mai ya samai ta? Mun dauka pass out tayi amma sai muka ga still bata tashi ba and now is to 6 na yamma  koh wani Abu ya samai tane Akhy ke tambaya doctor

Yes tasamu Panic attack" She's having a low rate heart race and shortness in breathing that's why she's still unconscious but karka damu in shaa ALLAH in the next 2hours muna sa ran zata tashi amma kuma inda ta tashi zata so abinda zai faranta mata rai bawai ya bata mata ba

Shikuma AHMAD din Mai ke damun sa?

Your Excellency Duk masalar su daya ne saidai ita Nata yafi nashi Yanzu Haka ya farka

Sai farkawa nayi nagani a hospital ana min Karin ruwa..



Farkawa nayi da salati ina kuka Ganin Addah MEEMAH ya sani Kara fashewa da kuka

Addah mafarki ne koh  Gaskiya?

Ganin Addah tayi shuru ta sunkuyar da kanta kwalla Na fito mata.

Dagske ne ya mutu? Addah koh dai nine banji da kyau ba?

NABEELA sai dai muyi hakuri, mu dauki kadara a yadda tazo mana, Allah ya fi mu sani daidai...

Na fashe da matsanaci kuka No Addah it can't be truth....

NABEELA ki kwantar da hankali ki duk yadda ALLAH yayi shine daidai NABEELA

Addah ki gayamin man? wai ina HAMMA'am yake?

NABEELA doctor yace kar adameki shiyasa nikadai aka Bari na shigo please ki kwantar da hankalin ki HAMMAn ki na nan

Fara tuge Abin ruwa nayi da niyyan zan tafi can na tabbatar dagaske ne koko nine bana fahimta abinda ke faruwa

NABEELA Don ALLAH ki dawo ki zauna koh baki ga halin da kk ciki bane?

Koh amsa mata banyi ba na nufi kofar inda naci Karo dasu AKHY da sauran mutane

Ukhtee kin farka ne? Ki koma Yanzu naje Kiran doctor ga tanan zuwa

Ukhtee in koma kk ce? Nakoma ina bayan haryanzu ankasa gayamin abinda ya sami HAMMA koh inda yake?
Please ukhtee ki gayamin Gaskiya inda mutuwa HAMMA yayi

Mutuwa kuma ukhtee?

Ehman ji nayi Abban Mimi yace HAMMA ya rasu na fada ina kuka

Daughter ki koma ciki I'll explain everything to you kinga Yanzu dai ki duba halin da kk ciki bai kamata ace kina Haka kamata yayi ki koma ki kwantar da hankalin ki HAMMA ki nan

Ammy toh mai yasa shi bai nan bayan ga kowa nan? Don ALLAH Ammy ki gayamin Gaskiya

Ga doctor tazo ki koma a duba ki in so samu ne ana sallamar ki sai a wuce dake dakin ki

Zaro ido nayi ina kallon kowa daya bayan daya Yanzu ana numfi ni matar aure ce?
Yanzu ana numfi cewa ni NABEELA na zama matar aure duk da halin danake ciki bayan duk abinda ya faru yau ace still an daura min aure
Na tambayi kaina sake fashewa nayi da kuka Don ALLAH kukai ni naga HAMMA'am

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang