*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 59
Duk ba HADIZA ta fita hayacin ta kamar ba ita ba
Yanzu HASSANA abin da kukayi kun kyauta kenan? Garden kato ya shigo Har gida gidan ma Har dakaWai kekam HADIZA Meyasa kk bi kika tayar da hankali ki akan wanan abu? Koh dai kinyi ajiya aciki ne kk tsoro kar asirin ki ya tonu
Kajimin maganar banza ajiyar mai zanyi aciki Nikam
Uban wa yake maganar banza eh HADIZA? Kifa iya bakin ki wollah koh agaban Waye Kinsa bakaramin aiki na bane na murje bakin ki
In banda tsarguwa mai zai sa hankali ki duk yabi ya tashi eh?BABA na duba abinda Tace na dauko ban gani ba ina tunani baya ciki
Hmmmm toh wai ma mainene shi abun ne? Eh Dana
Ba HASSANA Nide Tace na dauko mata wani laida acikin kwalla kayanta kuma ban ga komai ba
Aw Ashe ma kwalla kk nima shine ka tayar mana da hankali haka? Kwallar Na guna bara na dauko ma
Toh shikenan ba HADIZA..
Dana ya Danejo rabonta da nan yanzu shekara shida kenan
Baffa karka damu kwanan zata zo in shaa ALLAH Baffa kaide ka cigaba da yi mata adu'a sanan kadinga shan magani ka akan lokaci
Toh Dana GA kayan Nata na dauko gashi..
Dukawa yayi ya Fara ciro kayan Har yadauki kayan gargajiya guda biyu
Lasaaaa dama akan wanan kayan ne shine ka wahalar da kanka?
Eh ba HADIZA Cemin tayi yana bukkar ta Shiyasa.. Ga wanan tsaraban ba yawa
Baffa inason muyi Magana dakaiToh Dana muje can waje
Baffa ga wanan inason kadinga hayaki dashi magani sosai a muslince dakuma turance black seed yana maganin duk wani cuta daka sani Amma banda cutar mutuwa
Toh Nagode sosai Dana
Amma Meyasa Danejo taki zuwa koh dai munyi mata laifine?
A'ah bakomai Baffa Yanxu maganar da mukeyi dakai NABEELA Tazama kwaririyar likita Wanda ake ji da ita dalilin dayasa haryau bata zo ta ganka ba sabida bata dawo kasar bane Tana dawowa nasan zata zo ta ganka..
Baffa Don ALLAH inane gonar NABEELA yake?
Wani Abu ne Dana koh Tace ne a siyar?
A'ah Baffa kawai Tace Naduba mata ne
Toh muje can kusa da gona na yake tafiya mai Nisa sukayi kafin isa gonar dudubawa Yayi kafin yace ma Baffa zai wuce Amma zai dawo gobe in shaa ALLAH.
Mallam nashiga uku koh dai wani Abu ke shirin faruwa ne?
Hahahaha Hohohoj hjkki Ya ma faru kinyi sake da alkwarin ki yanzu lokacinda makiyanki zasu ci galabar akan ki da duk wani mai hanun aciki
Mallam ban fahimce ka ba
Hohoho kikikji wanan yaron da kk gani yazo ne da niyya tarwatsa shirin mu Hahahaha hohoho
Nashiga uku ni DIJE amma mallam kace min bawanda zai iya mana komai Harsai an karya asiri uku
Hohoho kikikji tsohon labarin kenan ya karya Biyu yanzu Saura na uku

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...