*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 58
Saida na waiga naga ba Wanda ke gun koh yake kallona kafin na juya ina kallon sa Cike da mamaki
SADIQ?
Fara tafiya nayi shima yana bina Harsai Dana Kai inda ba mutane Sai daidai ku ne agun can Bayan hall dinNABEELA so you are...
Yes. Am alive SADIQ
But..
But what?
Jin voice din Hamma nayi unexpectedly..
MAS'OOD right? Am SADIQ Ya Mika mai hanu MAS'OOD Ya kin amsa
NABEELA let's go..
Hamma'am Meyasa toh? Kabari nayi mai Magana SADIQ bai min komai ba shi ya taimaka min Alokaci da bani da kowa Hamma sai kuma yanzu kace min naje?
Uhmm NABEELA....
MAS'OOD I mean no harm I just wanna say Hy that's all
Zama mukayi
Dr BEENAH MOH yafada yana murmushiSADIQ Ya akayi ka gane ni? Coz Nayi mamakin yanda ka Kirani Kai tsaye without any doubt
Hmmm NABEELA kenan tayaya zan manta ki tayaya zan kasa gane ki Bayan kulum kina Raina NABEELA?
Koda FAREED yayi inviting na banyi niyya zuwa ba but Bayan gani pictures naki na events nace gaskiya yakamata nazo koh sabida nagankiHaryanzu dai mamaki nakeyi yanda kowa ya kasa gane ni Amma Kai ka gane ni
Tayaya zaka Kasa gane zuciyar ka NABEELA? Kefa rayuwa Tace
Uhmm SADIQ how's your fiancee Judith?
Judith? Adaren ranan muka rabu dama friends with benefits muke yi da ita a Daren ranan nayi nimanki harna gaji koh Washe Gari ma haka but ban ganki ba NABEELA ina kk shiga a lokacin?
Uhmm hanu nagari nafada Alokaci suka bani helping hand wanda Yayi sanadiya komawa na KD gun MEEMAH Issa long story SADIQ yasu MOM da Mimi suke?
Uhmmm Kinsa Bayan wanan incident din DADDY yazo ya warke Bayan wasu shekaru wani ciwo ya samai shi Wanda aka kasa gane wannan ciwo ne an kashe kudi Wanja nima mai magani Amma wannan ciwon ciwon ajali ne yanzu shekara uku kenan da rasuwar DADDY mutuwar ta jijiga kowa especially MOM Wanda ya hyfar mata da ciwo hawan jini ever since you left me my life was never the same NABEELA abubuwa Sai faruwa sukeyi Dani
ALLAH ya jikansa da Rahama yakuma ba mommy lafiya amin
I know its hard for you to forgive my dad please NABEELA ki yafai mai
Hmmm SADIQ ai nadade da yafe mai ALLAH ya yafai mana gabadaya
Amin NABEELA. Thank you so much
Badamuwa SADIQ
Yanzu kinyi aure ne koko dai?
Aure Kuma?
Yes. Naga How MAS'OOD is been overprotective of you I thought he's your husband or fiance
Hmmmm SADIQ kenan bani da saurayi bale miji please keep my little secret banso kowa yasan gaskiya
Haba BEENAH ba Wanda zai sani

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...