page 6 to 10

966 37 5
                                        

Alhamdullillah Ya Allah
Alhamdullillah for the gift of life and health
Alhamdullillah for everything
I wl be forever be grateful to You Ya Rabbi🙏🏻🙏🏻

Alhamdullillah we're back again 💃💃💃💃💃

NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 6️⃣to🔟

Na tsaya cak, duk Jikina sai rawa yakeyi Sabida yanda zuciyarta Ke dukan uku uku..
Sir pisari...

Naga sun kwashe da Dariya,
Wow..! Dama kina da Tsoro Haka..?

AHMAD did you two know each other..?

No, I'm seeing her for the first time ya fada yana Kallon na..

Sir please...!

You can go...
Ina fita naga Shima Ya fito kuma ni yake bi naji Tsoro yasake Rufe ni, nashiga uku hanu teacher..

Nakai toilet din Amman ban shiga ba, Sabida bansa mai zai min ba..

Shima bai karasa ba Sir MAS'OOD yazo Ya same shi ina ganin Haka nayi saurin shigewa toilet Ina hamdala Acikin zuciyata, Har aka gama class din yau a tsorace nake, ana tashi nayi sauri na fita Don Banso in hadu dashi harnakai gate Naga sir MAS'OOD namin horn da in shiga motar.. Amma nayi kamar banji ba, sai sauri nakeyi Naga ya jawoni, har cikin mota ina ganin Wanan mutumin nafara Don Allah sir kuyi hakuri bada son Raina na mareshi kuma bansa teacher bane, nafara kuka Ina rokon su,

Dama bai Rufe kofar ba,
Wa kk mara?

Nayi pointing at him...

AHMAD is she telling the truth..

Yes.

Ina Yarinya nan Dana baka Labarin Rana Saturday itace wanan..
Haka kawai fa bataji tsoron girmana ba, ta dauki Hannu ta mareni...

Ke kam meyasa kk yi haka?

Sir bashine yaje yaje...

Yaje Yayi mai..?

Sister ta tace yaje yana taba Mata Jiki kuma har yana cewa ta bishi shine zuciya ya dibe ni na mareshi..

What the hell is that.. So you slapped me because of that.. ?
You surely pay for it..!

Wait wait AHMAD is she saying the truth..?
Like did you molested her sister....?

MAS'OOD plz kaga nayi ma Kama da wanda zai bi Irin wa ina yan yara, I have high taste for goodness sake.. I can't stand a chance to talk to them not to even touch them, just look at her so childish and crazy.

Just answer my question did you or did not..?

I'm done, ya fita a car din kawai yabarni da Sir MAS'OOD

Please sir bara Inje zanyi Latti zuwa makaranta... Banjira Abinda zai ce ba nafara kokarin sauka...
Koma ciki ki zauna yana fadin Haka Ya koma Shima Ya zauna..

Ya fara tuka motar yana ma abokinsa horn amma yayi kamar bai ji, daka dukkan alamu Abokin sa Nada zuciyar Sosai.. Ya tsaya gun dayake amma koh juyowa beyi ba, ya cigaba da tafiya kawai, Shima kawai sai ya wuce ya barshi,

Ina ne hanya makaranta yake?
Na nuna masa..

Kinsa dacewa yau baba yazo makaranta nan..

Nazaro ido na waje, a'ah nafada a tsorace

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Donde viven las historias. Descúbrelo ahora