page 49

373 34 3
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 49

Yazo daf dani kenan YUSRAH tajani muka shiga dakin tayi saurin kulle kofa

BEENAH ina fareed yasan ki? Ya akayi yasan sunanki?
Nasan nayi posting pictures a pages na Amma ai BEENAH MOH nasamiki how comes?

FAREED JMK?

Yes him

Brother in-law na ne shine kani mijina

What?

Yes.

Kina numfi dama AHMAD ne Yayi miki duk wanan abinda kk fadi?

Yanzu Bawanan ba ukhtee please karki Bari yasan nice koh da yadage akan haka addah MEEMAH Tace kar in kuskura in bar wani ya gane cewa nice NABEELA sabida idan ina tare da mutane dake past ina Bazan iya building future na ba
Duk da nasan FAREED wl stand by me sabida yanada tausayi sosai Amma banso yasan cewa nice

Aidama bazai sani ba yanzu canza kayan Sai mu koma

Toh.

Gown duk muka sa dagani Har ita muka fito yana gani mun fito ya karaso harzai yi Magana YUSRAH tayi saurin cewa meet my ukhtee BEENAH MOH my cousin from kano and BEENAH meet Mr JMK my boyfriend

Gabana Sai faduwa yakeyi sabida yanda yake kallo na Nayi saurin Mika mai hanu mu gaisa ina tsoron yin Magana maybe yace nice dagaske nasake Mika mai hanu abinda ban taba yi ba

Da mamaki yake kallo hanuna Kuma yake kallo na
FAREED Tana Mika ma hanu ka Barta Kuma

Sai ya basar is nice meeting you BEENAH MOH

My pleasure nafada dasaurin kafin nakyale su agun naje inda ake diban abinci

YUSRAH dama kina da cousin shine ban taba sani ba?

Toh ya za ayi kasani kaida baka gari koh da kana Gari Bazaka sani ba sabida bata taba zuwa ba
Yarinya cousin din Aby ne ALLAH Yayi wa mahaifiyata rasuwa shine Aby ya dauko ta

ALLAH ya jikanta da Rahama but is that her real name?

Yes. You've never heard of the name before?

Yep! But walhy she looks like someone I know I mean she's a Spit copy of NABEELA

How do you mean?

Take a very good look at this picture and see for yourself

Wow! Gaskiya sunyi Kama
BEENAH a minute please

Nakaraso gabana na faduwa Sai adu'a nakeyi aciki Raina Harna isa gun

Zo kiga wani Abu ta Mika min phone a hanu na Kalla naga hoton da mukayi ne Rana dinner Mr JMK da SASHA

Kinga yanda kk kama koh?

Murmushi kawai Nayi yes ukhtee Muna Kama kam

Yes. Harta voice hight dimples inku duk daya ne saide kinfi ta haske da siritaka kuma ita a KD take Amma asalinta Yar Mambilla ne

ALLAH Sarki Annabi yayi gaskiya dama ance Saika ga mai kama dakai Bayan ba abinda kuka hada dashi Amma Hausawa sunce kama dawani bai numfi wani ga dai resemblance Amma kuma kila Hali ba daya ba

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Où les histoires vivent. Découvrez maintenant