*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 38
Bawai Don kinga tayi bailing inki ba ki dauka ni na yafe miki
Ke ba hyhuwa ba kuma ace bazaki bar wata ta hyhu ba tir da mai Hali irin naki NABEELAFavorite duk Kai Kaja da kaje ka jajibo mana dangi tsiya
Ashe ma this is not the first da take mata irin duka kawo wuka Kuma you kept quiet sabida ta asirce ka kohPlease MOM enough of this nifa Nacire hanuna akan wanan yarinya duk abinda zaki kiyi mata gata nan ni banso ma zama nan kusa da ita ba walhy she disgust me ni kinga tafiya man I've better things to do than sitting here with her
Yayi tafiyansaAlhamdulillah AISHA kinga ni koh? Asiri yafara kwancewa in shaa kwana nan zai sake ta mu yarda kwalo mangoro ki huta da kuda Sai kiyi yanda kk so kici Karen ba babbaka koh ya kk ce
Hakane HAJIYA Nagode sosai
Amman ni bama Sai an sake ta ba kar azo ana yawo Dani agari ace yar minister ta Kori uwar gidan ta kinga zai shafe mulki mu koh?
Kuma ga Zabe Ya Kara soHakane AISHA kina da hankali walhy ga tarbiyya ALLAH Yayi miki albarka kinji ya kawo wani rabon Kuma
Amin HAJIYA
Ke kuma munafuka inda ana Magana kita kuka wani zai dauka mutumiyar arziki ce
This should be the last time that you ever raised your hands on her
Ke koh kunya baki dashi AISHA bata girme ki bane? Koh sabida kinga Tana da karamin jiki?
Walhy ta girme ki nesa ba kusa ba
Duk Rana Dana Kara ji koh kallon banza walhy dakaina zan zo gidan in salama ki ai dai kinji abinda mijinki yace koh?
Maza ki wuce ki bani gu dangi tsiya kawaiNagode HAJIYA na share hawaye na tafi daki
Fada katifa Nayi inata kuka bantaba ji ina son inga Hammana ba kamar Yau ba
Duk naji na kosa December Yayi yazo koh zan samu sauki acikin *RAYUWAR AURENA*tunda ALLAH ya hallice ni ba Wanda yataba nunamin so tausayi kamar Hammana ya dauke ni tamkar yanda ya dauki MEEMAH and MEENERL
Ya bani GATA ya nunamin how special I am
Ya ALLAH ka karemin Hammana aduk inda yake ka kare shi daga mumunar kaddara ya ALLAH ka dawomin dashi lafiya koh zan Kara yin murmushi koh da na Rana daya ne
Yau through out kuka nadinga yi Harsai da wani wahalaliliyar bacci Ya dauke ni bani nafarka ba Sai wajan 7 nasafe Yau na makara a sallah da sauri natashi Na fada toilet nayo alwala nafito nafara sallah ina idar da sallah Jummala ta shigo da salamata
HAJIYA ina kwana ya karfin jiki?
Alhaji ne ya aiko ni yace in kwashe kayan ki in mayar dashi can dakin kiBan gane ba?
Na Riga Dana gyara miki can daki yace can zaki koma da zama yanzu ma yana can yana jiranki
Ta dauki akwatina tafara gyara kayana kafin ta wuce can main house din Nikam tsoro Ya Hana ni binta saida ta sake dawowa kafin na bita muka tafi tundaga bakin kofar parlor nake jin kamshi turaren sa duk sai naji wani bakin ciki na yatafi sabida kamshi sa ratsa koh ina najiki nakeyi Sai naji duk beautiful old memories damuka sharing dashi lokacin kafi muyi aure Ya dawomin a hankali nake tafiya Harna hango sa
Yana zaune a dining room yana breakfast cikin wani navy blue suit sai light sky blue shirt da neck Tight insa tun daga nesa nake kallon sa Yayi mugun kyau ina ganin zai dago Nayi saurin saukar da kaina kasa ina tahowaIna kwana!
Yayi banza Dani ya cigaba da cin breakfast saida ya Gama kafin Ya dauko phone insa

KAMU SEDANG MEMBACA
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
NonfiksiWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...