*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
*This page is Dedicated to My SADY and Halima😊 Rukkaya and Rukayya😊 Nana, Aishass and fatimasss😁* and
To*All participants in group 1❤️❤️*
Page 29
@ MAS'OOD
Sir Mr President sun iso yanzu Haka suna cikin garin New York tare da Govonor din kaduna Kasan yanzu Zabe ya karato.
Yes. I know kusa ido kuji Abinda yakawo su in shaa mukusa ruguza wanan milki da party nan da yake cike da azulumai da masu son Kai.
But sir last conference dayayi holding a house of assembly suna tunani Mika mulki zuwa ga yan kudanci
Sadiq kaji koh Wato tanan suka bulo? Toh mulki bazai taba zuwa ga yan kudu ba Indai ina Raye kuma bazan bar koh daya daga cikin su ba they'll surely pay for everything I mean everything
Bazan barsu ba kamar yanda suka rabani da iyaye na Haka zan bi kowa bayan daya.Haba Captain wanan Range din name nene Kaifa kace ba arama mugunta da mugunta cewa kayi you'll bring them to justice harsai kowa ya amsa laifin sa.
Sir yanzun nayi bincike akan zuwan su, Wai Mr President yazo for check up sanan da campaign as I'm talking to you now Mr President yana fama da ciwo kidney stone kuma daga dukan alamu sai ayin mai aiki Kuma ina da tabbacin cewa kai ne zakayi mai Aiki so kazama Ashiri
Cuz Bakowa yasan da labari ciwo president dinWell done ADAM Aiki ka nayi kyau yanzu dole ne in tafi Washington DC nasan for sure nan zasu fara zuwa
Sir ai zasu ma kiraka nasan bazai rasa 'Serenus' za suje ba kuma kasan professor smith Kai zai kira so be patient.
Damn it Sir yanzu ake sanar Dani cewa jirgin su ya juya zuwa South Africa Aman nevertheless dole watarana ku hadu dashi as Doctor and Patient
Ya salam. Meyasa zasuyi min haka?
Sadiq kazo muwuce hostelSir Ya maganar abinci? Na lura da this days baka son cin abinci why
In-law na abinda yake kaina yafi na abinci
Yanzu kawai ina tunani yanda sauke wa ina azalumai greedy politicians a mulki sanan in making Nigeria a better place again.Hmm Anya kuwa Captain Nigeria koh dai the big letter with 'N'
Not again sadiq I'm trying hard to move on bro,
Yeah I know but it's not working Sabida Banga wani abu dakayi na moving on ba,
Is it the mirror talking or the smiling and crying you've been doing you called 'moving on?Please let's not talk about this Sadiq is hurting me..
Brother in-law indai kaga you can't cope with it let's get back home
NABEELA is your weak point bro koh da kk nan baida wani babanci da can gida Kulum ita.You think is easy right?
Kana tunani Nike sa kaina tunaninta koko Nike sa kaina gani fuskanta always?
This never my will and I didn't plan on that.. Kawai Adu'a nake so help me bro yanda zanyi erasing komai nata a zuciyataIn shaa Allah everything wl be fine.
@KD
Matsa min wukan yayi a wiya kamar zai yankani Haka yasa wukan

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...