*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 35
Ji kawai Nayi yazo dab Dani Da Har inajin zafafan numfashi a fuskana na dago na Kalle shi ni yake kallon disgustingly Nayi saurin saukar dakai ji nakeyi kamar kasa ta bude in boye
Don nasan karshen na tazoGet inside.
Kamar dama jira nakeyi Yayi instructing ina Nayi sauri tafiya duk dadai kafar nawa na turgude wa
Stop there.
AISHA AISHA..?
Jin yana kiran AISHA jikina sai Kara Bari yakeyi kamar zan Suma haka nakeji sabida yanda zuciya ta ke dukan dasauriTafito cikin wasu tsinanu kaya ta taho tana turo baki
What?Zama Yayi yana kallona Sai kuma yace
AISHA explain everything to me now...!AHMAD I don't get you?
Tell me exactly what she's doing here
Haven't I warned you guys not to allow her come anyway near me?
How comes she's here?I don't get you AHMAD when and where did you warn...
Shut the fucking mouth off
Don't answer me with a question I need a straight answer..Alhamdulillah Ya ALLAH na firta under my breath
Oh oh ni sa a kirata inason tayimin adu'a kaina na ciwo tafada tana bani wani irin kallo kamar wata tsohuwar mayya
And you choose to disobey me right?
Cewa Nayi banso in gata a compound bale nan toh Yau daga ke Har ita I won't spare any of you next time inda na kara sa doka kusake karya min doka kunji koh.AHMAD kaina fa ke ciwo Shiyasa nace akirata tazo tayimin adu'a
Shut up my friend before I do something stupid
How comes you knew she's still in this house?
Yana nunawa kenan this not the first time take zuwa nan koh?No. Through the house maid nasani tunda tana Kai mata abinci
Wow! Interesting
Zuwa kusa Dani naga yafara yi nafara ja da baya Harna Kai bango still baidaina zuwa we're all breathing heavily kamar Wanda sukayi tsaire Har ya daga hannu kawai Sai Ya sauke shi
Kiramin house maid din tayi sauri zuwa da sauri
Gani Alhaji ina wuni
Sau nawa kk Kai mata abinci?
Sau Biyu Alhaji
Bana ce miki banso kowa yasan tana nan ba ya akayi akasani ?
Walhy bani Nagayamata ba ka tambaye ta
You are very stupid nine kk cewa a tambaye ni am I your mate?
AHMAD I found out myself lokacinda kace baka son gani NABEELA anyway in this house I thought you sent her out of the house but
Lucky enough nazo in duba Dayan part sabida can nake so in..Will you keep quiet abinda na tambaye ki da ban kina bani stupid answers
Sanda Jummala taje Kai abinci nabi bayanta bata Sani ba shine.
Uhmmm
Ke wuce kibani gu
Ku kuma ku biyoni SASHA nagani haka takoma daki da gudu ta sa key
How I wish zan iya gudu danayi Amman Bazan iya ba
Shima ya wuce part insa ina ganin haka nima Nayi maza na koma BQ ina hamdallah
Ina gode ma ALLAH daka dukan alamu ALLAH ya amsa adu'a ta tunda bai min komai ba na fada bayi tunda haryau dai ba a gyara kofar dakin ba saide ka tura ina cikin wanka naji kamar an shigo dakin

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...