*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 43
Kibani straight answer right now
Ehm Ehm Ehm dama dama Jummala ce
What? Tunda kin Kore ta toh ke zaki cigaba dayi komai na gidan tayaya zan kawo mai aiki ace kin koreta batare da sani na ba..?
Calm down favorite ai bata tafi ba koh.. Tana gidan dama yarinya tafara gajiya da aiki ne Shiyasa ta sallama ta koh kuma ince tana son ta sallama ta
Toh indai kk sallamaita toh ba wata yar aikin da za Asake kawowa kina jina koh
MOM dama nazo in miki sallama ne zan tafi Lagos daganan Kuma zan tafi Abuja I think zan koma can gabadaya dayi aikin I think zai fi
Lagos Kuma? At this time? Kalle ka Fa haryanzu jikin ka da ciwo fa kabari sai bayan kwana Biyu Saiku je da AISHA
MOM wanan tafiya Banawa bane DADDY zan raka zaije ganawa da shugaba jami'arsu Kinsa DADDY yanda yake da sanyi gara ina gun.
Toh baga Alhaji AHMED ba? Tsoho gwamna kuma baban aminika MAS'OOD?
Nasan duk zasu tsaya mai kaide kazauna Harsai kadawo kamar yanda kkMOM please enough of this I've already made up my mind so Bye.
Koh kallon AISHA bai yi ba Ya wuce abinsaKiyi Hakuri daughter haka AHMAD yake tun yana yaro komai nashi daban yake Dana sauran yaran
Tun yana shekara goma yafara tsara ma kanshi yanda yake son rayuwansa ke koh mai aiki ce aka kawomin Yau sai na tambaye shi tayi inda Batayi ba toh sai in sallamaita
Shiyasa yazama no1 adviser na komai dashi mukeyi nasan inda yaje dole Dayan ya janye yabar ma DADDY takaran I trust favorite he can do itUhm HAJIYA niba wanan ba ma
Ai naji dadi da baiji sauran Magana ba ai da ace yaji da shikenan kashi na ya busheAI bake kadai ba daughter harta ni ma dana San favorite bazai raga mana ba
Dota nafara jin yunwa kisa a daura mana abinci kinjiHmmmm HAJIYA gaskiya Bazan iya tashi ba Marin da danki Yayi min Jiya yasani Zazzabi ke kije ki gayamata ni barci zan koma
Sanan inda kin Gama cin abinci ki wuce basai kinzo kiyi min salama baAISHA lafiya? Why the sudden change? Or did I say anything else? Cewa nayi I'm hungry and its 8am now kuma ai yakamata mu karya
Ha an? Is it by force to dine with you? Nace I want to sleep now koh Magana ne ba kya ji yanzu.. Nidama na kosa danki yatafi yabarni dagani Sai ke abinda yasa nakiraki nan dama ina so ne ince na koreta kamar yanda kk so though bake kk Sani ba yin kaina ne I did what I think it was right
So HAJIYA daga Yau please karki sake zuwa gidana inda bani Nakira ki ba kina jinaInna lilahi wa ina ilaihi rajiun AISHA lafiya kk kuwa? Yanzu nan fa muke Magana dake lafiyan ALLAH daga AHMAD ya shigo shikenan kk canza
Mtchews you starting to annoy me fa nace you can leave koh baki ji ba..
Cike da mamaki take kallon AISHA wato dama gani idon AHMAD yake sata take min biyaya ah Lallai Ashe Yar iska ya auro toh bara muci zabe sainayi magani ki.
HAJIYA MARIYA na wucewa tasa aka kawo yan mata Har biyu Wanda zasu shake ayan Su tunda yanzu Bakowa Amma still Tana missing NABEELA taso ace tabata hadin Kai da haryanzu suna tare ba Wanda zai ji kansu
But she's too stubborn and childish.

ESTÁS LEYENDO
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
No FicciónWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...