page 31

475 27 2
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻

'''BARKA DA SALLAH🕋 MASOYA DA YAN'UWA AZIKI INA MA KOWA FATAN ALKHAIR ALLAH YA KARBI IBADUN MU AMIN'''

Page 31

Voice din Dana ji Yayi mugun gigita ni
Voice din danaji koh a mafarki bantaba expecting jinsa ba shi naji yanzu
Inna Lillahi wa ina ilaihi rajiun
Allahuma jurni fi musibati wa akli fi khairan
Hasbunallahi wa niimal wakil
Ya ALLAH kasa mafarki nakeyi ba gaske bane

Sake jin an ambaci suna na yasa na bude ido na Kalle Wanda ke cikin waya nan take naji wani yanayi Mara misaltuwa ta riske ni Narasa ganewa a wacca duniya nake

Ina cikin wanan yanayi naji ana kokarin bude kofar dakin na
My whole body is shaking and my legs are trembling like someone who's suffering from epilepsy

I couldn't make any move  and my eyes are wide open like I've seen the Angel of Death

Yanayi Dana ganshi yakara Sani firgita sabida tunda nake bantaba ganishi cikin irin wanan yanayi jinayi kafana yakasa rike jikina jinayi zan fadi kawai Ya kwashe nida wawa Mari idonshi jajawur kamar garwashi fiye Dana Saba gani

Ji Nayi ya furta kalma mafi muni agareni Kalman da Bazan taba mantawa dashi ba shine

"KARUWA"

idona nan take suka Fara yin aikin su

Tell me how and where you got this phone before I do something stupid

I'm trying to gather some courage to answer but my mouth is shaking just like how my whole body is shaking heart beat is faster and harder

Mari nasake ji yasa nadawo daga wani duniya Dana tafi

Take those things off I said take those things off before I do something stupid
Hakanan Nayi abinda yace
Zagayani ya Fara yi yana tafiya

Last question NABEELA waya baki wayar nan?

Bakowa bansa sanda Magana yafito ba saida naji yashake min wiya Ya hadani da bango saida nafara tarin kamar zan mutu Ya sakeni na sululube nafadi kasa ta gashi na ya dagoni

Bakowa yana nufi kin Dade kenan kina karuwanci kin Dade kina tura ma maza tsiraici ki koh

Na girgiza Kai alamar Aah shut up ya nushi bango in a furious way
Ya Dade yana nushi kansa a bango

I am a jealous guy I don't share what belongs to me with others even if it's useless just like you are

jiwowa dazai yi naga yana hawaye Fara koma da baya nakeyi

Nasa bawanda zai baki phone inan Sai MAS'OOD shine kadai how long have you been chatting with him?

Bashi bane Nayi maganar kamar a fisge Magana daga bakina

Jinayi Ya buga kaina da bango karya kk yi NABEELA karya ne shine Bayan yafi kowa Sani cewa natsana a rabe abinda na raba koh da kuwa banso Abun mai yasa zakuyi min haka mai yasa zaku ci Amana ya hanaki bude min kofa sabida yana son shi yasamu koh toh indai ina Raye indai am still breathing walhy Bazan taba barin MAS'OOD koh wani ya rabeki ba sabida walhy kashe ku zanyi

Nazaro ido ina kallon sa ina tunani wanan Wana irin mutum ne gashi ya tsane ni bai so na Aman Kuma baiso a rabe ni Anya yana da hankali kuwa
Jin zafin numfashi kusa Dani yasa nadawo daga duniya tunani na

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Donde viven las historias. Descúbrelo ahora