*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Afuwan Afuwan fans🙏🏻🙏🏻🙏🏻nasamu matsala ne da system ina shiyasa kuka jini shuru.. Thanks for the love and support fans ❤️❤️
*Please bana online for now naji ankawo korafin cewa wata Fan tayimin magana toh bani bace kuma ba number na bane.. Duk wanda Ke son yimin magana akan novel din NABEELA Toh kofa abude yake zaku iya magana da NOOR Ita ta wanan number* *09034864038 ita kuma zata gayamin duk Abinda kukace ga wa inda suke Groups din NABEELA kuma zasu iya magana da Admin Abdullah Mustapha.*
*Ina Kara bada hakurin gun wacca akayi wa wulaqanci tana tunani Dani tayi magana bayan ni Rabon na da whatsapp nayi wata biyu.*This page is dedicated to Group 1 da duk masoyan NABEELA ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Da masoyan Mr JMK 😜Thank y'all for the love and support Allah ya bar mu tare ❤️❤️
Page 18
Nayi saurin saukar Dakai na kasa. Jin Shi nayi yana gyara Murya Nikam Nakasa tafiya sabida ni kai na Nakasa gane Irin wanan Kallon da Hammana kemin, koh dai kwalliya ne banyi ba ko Kuma kayan ne bansa da kyau ba..
Hey dude..!
Naga baka gane kanwar naka bane, kadai gani koh jikinta na gayu ne amma bataso gashi yanzu datayi Kama Kasa gane ta ya fada yana tafiya...Nima nabi bayan Mr JMK, Sabida Kunya Kallon dayake min..
Nakoma kitchen nafara kwaso kulolin abinci na ajiye a table din duk motsin danayi idonshi na kaina.. Har Hammana zai fara serving abinci Mr JMK yace let her do it nafara sa ma Mr JMK kafin Hammana tunda shine Ke kusa dani, sai na koma side din HAMMANA Shima nafara Samai Dana daga ido na kalleshi sai Inga ni yake kallo
Koh da muka zauna Muna cin abinci na lura da Hammana ba ci yakeyi ba kallo na yakeyi.. Nifa duk na Tsargu da Kallon da Hammana yakemin.. Anya lfya kuwa?Hammana kacemin su Adda MEEMAH zasu zo ya Banga su ba..?
Uhm uhm yau mijinta zai dawo shiyasa ina tunani sai Gobe maybe su zo..
Dana kalle Mr JMK sai Naga yana bani wani mugun kallo..
Hammana naga baka ci abinci ne koh, baka Saba cin Irin wanan ba..?Hmmmmmmnm Kanwata kenan , AI wanan abinci koh makiyin Ki yasan Akwai baiwar iya girki, Nifa na manta when last naci abinci mai dadi haka,
Hammana kasa naji Kunya fa.. Ummah fa nasan ai itama..
Rabona da cin abinci ummahna tun ina early twenties kin gani ba anan nake most abubuwa na ba shiyasa.. How I wish zadinga samu abinci Irin na Kanwata Dana fi kowa jin dadi,
Gaskiya AHMAD kayi dace Mata.. Macce Mai ilimi da Tarbiyya ga tsabta da iya girki kuma ga uwa uba kyau da natsuwa yafada yana Kallo na kamar yaga wani sabon abu a fuska ta..
Yes bro' I'm so proud to have her as a wife... Thank you bro' I don't know what life would be without you dude, you're always there for me.. Ya fada yana kara bani wani mugun kallo.. Nayi saurin tashi, Hammana bara in dauko hijab sai mu raka ka, ban jira amsar shi ba kawai na wuce daki..
"Ya salam MAS'OOD wake up, you better be dreaming.. What's wrong with me..? Why am I feeling something all over me anytime I looked at her..?
What's wrong with me.. Mai Ke damun na ne..? This is not the first time I'm seeing her off hijab but meyasa sai yau nake mata wani kallo nada ban buhhhhhh.. "

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...