*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 21
Daga Sch.. Ban karasa ba ya wanke ni da Mari ya kuma Mari na tsuguna ina bashi Hakuri.
Kina so kidena zuwa school koh?
A'ah kayi hakuri Don ALLAH.
This should be the last time da zaki kara Kai wanan time a waje, gayamin ina kk je? Kinje Gidan su MEEMAH koh? Kinje Kiyi munafinci na koh?
Walhy a'ah daga school nake mu tsaya yin lesson ni bama San gidan su Adda MEEMAH ba.
Shut up just shut the fucking mouth off.. I thought you're a brainbox that Pases her exams without attending her classes..?
Daga yau sai yau banso in sake ji magana na tsaya lesson if not abinda nayi shi a rubuce zan ai watar dashi.. Maza tashi ki wuceNashiga da gudu ina kuka Ina isa dakin nafada kan gado Ina kuka.
"Damn it. I can't I just can't control it.. Dana tabata sai inji kwadayin kebewa da ita, Bayan nasan koh naje wahala Zansha...
Wai wanan wacca Irin yarinya ce
Wacca Irin Halitta ce?Ba kuka nakeyi ba Sabida ya mare tunda yau bashine na Farko ba
Kuka nakeyi sabida Haryanzu kallo tsana yake min
Kuka nakeyi sabida yana kyamatata
Kuka nakeyi sabida ga masoyi na agabana aman shikuma bahaka bane agunshi
Ina jin zafi ina kishi zai kara aure zai fita hanya ta gabadaya Dukda dai bai gayamin ba aman nasan Gaskiya HAWEE tafada.
Meyasa baza ka so ni ba koh da kwana daya ba?
Bantaba soyayya ba sai akanka Mr JMK, kasamin sonka bayan kaikuma baka taba jin sona ba..
Ashe Haka ake jin so maso wani..?
Ashe Haka ake ji inda kana son Wanda Bai damu Dakai ba.. ?
Ya ALLAH kasan meyasa ka samin son Mr JMK
Ya ALLAH inason Shi Shima kasa mai sona acikin zuciyarsa"Miyidi Mr JMK mo masin ALLAH a andi kowadi awatani am yide mako. Ya ALLAH wadu oyidamin banta miyidimo nafada da karfi daidai lokacin da ya shigo dakin.."
Haven't I warned you to stop speaking gibberish in this house?
Oya gayamin mai kk ce yanzu.
Cewa nayi
" ina son shi Sosai ya Allah kasan dalili dayasa kasamin sonshi.. Ya Allah kasa Shima Ya soni kamar yanda nake sonsa "
Wa kenan?
Nayi shuru bance komai ba.
Nace wa zai so ki din yafada da a tsawace
Kai "
Hhhhhhhhhh ni AHMAD JMK ne zan so ki?
Inda ma mafarki kk yi Gara ki farka sabida bazan taba son macce irinki ba, kazama Yar kauye wacca bata waye ba koh kwalliya baki iya ba.. Sai kyau a waje aciki Kuma muni
Kisa a ranki cewa ni AHMAD JMK bazan taba sonki ba da in so ki gara Naso mahaukaciya wacca bata Wanka wanda tafi kowa muni.. Kiyi Adu'a abinda nazo nima in samu yau in bahaka ba Toh Zakiyi danasani Aurena da kk yi yau..Gani nayi yafara ajiye abubuwan hanun sa sanan kuma yana kokarin undressing Kansa nayi saurin zan tashi sabida nasan abinda yake shirin min..
Keeeee nayi saurin tsugunawa ina rokansa Don ALLAH kayi hakuri bazan sake ba kayi hakuri ka yafemin walhy Abinda kk shirin yi Wollah Mutuwa zanyi
Don ALLAH kaji tausayina ni marainiya ce nafada ina kuka.
![](https://img.wattpad.com/cover/267898866-288-k32250.jpg)
BẠN ĐANG ĐỌC
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Phi Hư CấuWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...