*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 80
*ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH 💃💃💃*
Cike da mamaki nake kallon su kashe min ido daya Mr JMK yayi
Zama sukayi nikuma na juya zan wuce kawai sai naji HAMMA ya kirani da na zo
Mr JMK what would you like to eat?
Kallona yakeyi kafin yace just pure zobo and pasta
OK. Kinji koh be fast sabida akwai magana da zamuyi Mr JMK be right back bara na shiga ciki Yanzu zan fito
Okay dude saika fito
Ki wuce man kiyi koh baki iya girki bane?
Na iya. Wucewa nayi ina tafiya da kyar hawaye ya cikamin ido
Jigina nayi da bango ina tunawa da yanda yake kula damu koh wanka ne sai yace shi zai min yau shine da bakinsa yake ce na girka ma AHMAD bama shi ba
Ya Robb! ka kawomin dauki Ka yaye masa wannan ciwon ALLAH ka bani hakuri da juriya cinye wannan jarabawahuramin iskar a saman ido akayi nayi saurin budewa Ganin Mr JMK nayi tsaye a gabana
Lafiya?
Lafiya ce ta kawo Haka ya kk gani ? MAS'OOD ya manta ki sabida dama can yaudaran juna kk yi duk ba son juna kk yi ba..
Bance masa komai ba na dauki apron nasa ajiki na koma wajan fridge na bude zan dibo abinda zanyi afani dasu
Wow! waist naki ne Haka ya kara budewa kash ina missing kayana koh da yake nan da wasu kwana kin zaki dawomin
Duk maganan da yakeyi controlling zuciya nakeyi sabida ji nakeyi kamar na dauki wuka Don haushi na caka mai
Yanzu MAS'OOD yagama Dani duk ya Gama latsa min ke NABEELA amma ba damuwa zan amsa raguwar sabida ina sonki
Nasan inda ban bar kitchen nan ba komai zai faru cikin kuka na fito na nufi part na nasa key sai kuka nakeyi bana wasa ba inama ace duk wannan abinda ke faruwa ba Gaskiya bane mafarki ne
Inama ace HAMMA'am zai tuna Dani
Inama ace akwai wata duniya da na dauke HAMMA mu koma can inda ba wanda zai damai muIna ta kuka na harji cikina na kicking Sosai kamar yasan halin da nake ciki
Saina tuna farko ranan da cikin ya fara motsi hanun HAMMA na kan ciki we were so happy sai adu'a yake mana amma Gashi yau ba ya tarai Dani bale yayi ma ki/ka adu'a na shafa cikin ina adu'a
jin yanda ake knocking ya sani mikewa da kyar zuwa kofar na bude
Are you mad? Mai kk nufi dani? Nasaki Abu kinzo ki zauna Annan kina uwar mai?
Kai MAS'UDU wannan wana irin mugun Hali ne aiko da kamanta bai kamata kana mata haka ba koh Dan cikin dake jikin ta Kai baka da tausayi ne yarinya tana fama da kanta kazo kana mata ihu
Toh ai bansa ta dole ta zauna ba zata iya tafiya Idan Tana so
Sai kuma tayi yaya da cikin daka yi mata?
Cikin mijinta dai Dani bani ne Uban ba
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun HAMMA'am kadaina fadin Haka please Zanje nayi abinda ka sani cikin ne ke Dan murdamin shine nazo na kwanta

KAMU SEDANG MEMBACA
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
NonfiksiWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...