*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 76
Cikin shiga ta kamala Wato sky blue kaftan yayi kiba ya Kara haske dashi
NABEELA?
Naam AHMAD
Ganin yana min wani kallo yasa na juya zan cigaba da tafiya gun zama na jira HAMMA
NABEELA ciki ne a jikin ki?
Juyowa nayi ina kallon sa Ganin he looks shocked and confused about it but meyasa toh mai yasa yake min kallon tuhuma
You're pregnant?
Kallon kaina nayi kafin na mayar da idona kanshi
Cikin Waye a jikin ki?
I don't get you?
Kema kinsa nasan Macce Mai ciki so bazaki boye min ba NABEELA ki gayamin Gaskiya cikin Waye a jikin ki
Wai AHMAD lafiya kk kuwa? Mai yasa zaka tsareni kana min wannan tambayoyin kamar you've right over me? ()
I need a straight answer NABEELA so?
Wai do you have problem with me being pregnant? AHMAD you have no right to ask me that wai koh ma cikin shege ka gani dashi kana da matsala ne dashi balanta wannan cikin mijina ne nakarasa maganar in a pissed off way na juya zan tafi
If you dare touch her walhy I will kill you jin voice HAMMA'am nayi yana fadin Haka Na juya kai tsaye ina kallon su
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun kina numfi cikin MAS'OOD ne ajikin
Toh da cikin wa kk tunani?
Karya ne walhy karya ne bazai taba yuwa ba su Daddy sun yaudare ni sun cuce ni
MAS'OOD you impregnated my wife? why? How? When?Ganin abinda yake fadi bana masu hankalin bane kawai HAMMA yajani da niyyan tafiya kawai Mr JMK ya shawo gaban mu
NABEELA why why what have I done to deserve this Manipulation and Humiliation from you guys? I trusted and love you but why? Why NABEELA?
Can you listen to yourself Mr JMK? You're are sick upstairs my Jaan let go I can't stand this unnecessary drama
if you dare work out on me NABEELA?
What would you do AHMAD? You've no right now over her AHMAD am now her husband
MAS'OOD kenan walhy talhy sai NABEELA ta dawo gareni ba ciki ba koma Mai a jikin ta saita dawo
Hahaha Yanzu kafara daukar raguwan ne I thought kace baka Bari a ra6e abinda yake naka? Sannan kuma baka daukar raguwa? AHMAD dama zakayi hakuri ka cire NABEELA a ranka da yafi maka
MAS'OOD Kennan I am not surprised anymore inda akace Amini Ka ya ci amanar ka? MAS'OOD nayi Dana sani sanin ka a rayuwa kuma walhy NABEELA mallaki tace kuma sai na zubar da cikin dake jikin ta nadawo da ita gidana wannan alkwari ne
Zan iya daukar komai akaina amma banda NABEELA karka kuskura nasake jin sunan Matata a bakin ka koh kamanta da abinda nagaya ma abaya nemesis AHMAD shike damun ka Yanzu kuma Yanzu ka fara
A da kace kafi karfin Ka so NABEELA ka Gama da rayunwata da baka tunanin wani zai ce zai aureta koh?
Toh na aureta Yanzu kuma cikina ne a jikinta yasa hannu yana shafawa
cikin bacin rai AHMAD ya taho kan mu da kyar muka samu muka bar airport zuwa gida sabida inda mukace zamu wuce Jalingo yau dare yayi

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...