*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*
BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 24
Nan take ya kira SADIQ Yaqi dagawa, ya koma yana kiran FAREED Shima not answered kamar yayi Hauka Haka yadinga ji.
Can aka daga wayar
Mummy if anything dares happen to my wife walhy I'll kill your son.
What happened Fav' Baga matar ka nan za akai ma ita ba?
Walhy Kigayamai inda ya kuskura muka hadu dashi walhy sai nayi maganinshi tunda tazo Naga sai shishige mata yakeyi baida hankali ne koko baisan NABEELA matata bace..
Mtchews dama akan wanan yar kauye ne kk fadin Haka nama dauka AISHA ce, Toh mai FAREED zai yi da wanan yar kauye Kaima Kasan FAREED baidamu da mata ba bale ma harta Bashi Sha'awa
Haka zaki ce ai, ai shiyasa naga yayi Raping sakina yar Aikin ki at the age of seventeen. Nide MUMMY Nadai gayamiki walhy kashe Shi zanyi
Toh mai abin tashi hankali kaida ma Bason ta kk yi ba toh mai na kishi
Koh da bana sonta bashi ne zai bashi dama ya rabe ta ba.
Nide ki gayamai sakona kafin ya kuna car insa suka wuce suna isa gida daidai da lokacin dasu NABEELA ke shigowa tsayawa yayi jira su FAREED Harda wani yin saurin bude mata kofa Tana fitowa taga Mr JMK tsaye agaban su tayi sauri ta koma Bayan FAREED
Where the hell are you coming from..?
Ango kasha kamshi
My friend answer my question... "
OK naga yau zaka angwace shine nima Nabada nawa gudumuwar wajan kaita shakatawa
Wanan ne shakatawa FAREED
Where did you get this from?
Stop answering my questions with a question just answer me?
I've no idea
sis in-law Yaushe kukayi selfie da SADIQ
Nide shuru nayi sabida cike nake da tsoro abinda zai biyo baya
Toh mai aciki AHMAD don Yayi selfie da matarka ai bakama su kayi ba suna Iskanci
Will you shut up just shut up.. NABEELA come here
Da kyar na iya daga kafana zuwa gunshi gani nayi zai mare kawai FAREED ya rike mai hanu what's this bro? Why?
Marin ta zakayi akan wanan Dan abun? Aini yakamata ka Mara tunda ni dauke ta
FAREED ni kk rike ma hanu?
Lemme explain. SADIQ yazo yana mata magana I told him she's your wife daga haka kawai sai yace Wai kace she isn't dakyar nayi convincing insa ya yarda shine fa muka zauna Muna hira that's all
Wai AHMAD yanzu karfe daya na dare AMARYA ka na nan najira ka Nikuma kabari Inji da sis in-law
Jin saukar Mari nayi a fuska FAREED get out from my house and this should be the last time I'll ever see you in my house or near my wife ke kuma zakiyi bayani muje.
Shege kishin banza Dana hofi Kasan kana sonta ne kayi mata kishiya one month danyi aure? Kanayi kamar baka sani ba ko Kuma Bakayi trusting Ina ba Nifa kani Kane uwarmu daya ubanmu daya amma shine kk cewa kar insake zuwa gun matarka?
No way bro baka isa ba walhy Gidan nan zan dawo yanzu tunda ai ba gidan ka bane kai daya
FAREED ni kk gayawa wanan maganar?
Eh.
Kadawo gidan Ina nan inajiran ka zaka san kayi Dan dan halak wuce muje ke kuma
YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...
