*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
*Hajiya Rahama Baby bansa ta ina zan Fara ba walhy nagodai sosai Allah ya Kara budi yasa kifi haka ya biya miki bukatun na alkhair sabida ke Nayi 2 pages this page is dedicated to you my Habeebty.. Fanmily ku tayani yin mata godiya pls🥰🥰*
Page 39
Yau Cike da farin ciki Natashi Nayi shiga toilet nayo alwala nafito Nayi sallah kafin nakoma Nayi wanka Bayan na fito na zauna agaban dressing mirror feeling free and happy
Hammana naji dadin labarin zuwanka yanzu na tabbarta dacewa bakin ciki na yazo karshe nasan kuka Dana Dade inayi duk zaka share min hawaye na Hammana
Aradu ALLAH jinake kamar ciki daya muka fito dakai Hammana nima sometimes ina mamaki yanda ba abinda kuka hada mutum aman Saika dinga jinshi Har cikin RankaWani zuciya yace toh koh yazo ai ba gayamai damuwarki zakiyi ba tunda *RAYUWAR AURENA* sirri kin ne
Wani kuma zuciyar yace koh ban gayamai ba nasan zai karance wani Abu aciki sabida duk kallon da *Hammana* yake min duk na tausaya wace nasan zai fahimce akwai wani Abu kuma zai yi duk abinda zai yi ya dawomin da farin ciki na
Ina cikin haka Jummala ta shigo da breakfast Nayi mata godiya sosaiHAJIYA Alhamdulillah Yau naganki cikin farin ciki
Eh Jummala Hammana Ya kusa dawowa dole kingani cikin farin ciki Yau Saura 12 days Ya dawo zai zo ne Don yagani
ALLAH ya kawo shi lafiya
Amin Jummala ki mayar ina azumi
Toh shikenan
Bayan nagama shiryawa cikin atamfa Riga da skirt da dankwali duk Yayi min yawa alamar Rama danayi
Na koma kan gado Ina lazimi Har wani barci mai dadi ya sake dauke ni kamar a mafarki naji ana shafamin kirji Nayi saurin farkawaLafiya mai haka Kuma? Duk abinda yafaru Rana nan bai isheki ba? Na buga hannu Nata
Hmmmm tayaya zan hakura da wanan hot body dake driving ina crazy tayaya za ace ga hot lips right in front of me ace Kuma namanta inda kinga nadaina damunki toh kibani hadin Kai ne
Kamar zanyi hauka haka nakeji inda ban ganki ba NABEELA ki tausayamin kinjiMtchews mahaukaciya kawai ta dalilin haka cikin wata daya ya Zube Aman duk da haka bakiyi nadama wai ke Macece kuwa? Anya ke ba namiji bane? Sabida abinda na miji Keyi shi kk yi Har kinfi wasu maza ma.
You can say whatever you want to say still it doesn't matter to me all I want is you and your body
I want to be with you
I want to build this intimate relationship with you please NABEELA name your wish and it shall be grantedMtchews ki fitar walhy kafin inyi miki abinda yafi Nada sabida inda takama kk da hauka nafiki walhy
Ta dalilin son iskanci kiyi 6ari aman still bakiyi nadama baEh eh din banyi ba Kuma Bazan taba yi ba indai akan ciki ne koh da baki zubar dashi ba ni zan zubar dashi tun tuni nasha magani aman yaki zubewa Sai da kk yi min wanan nushi ya zube kuma Nagode sosai
Kinji dadin shine kk kira min yan sanda aka ci mutunci na?
No bani Nakira ba AHMAD yaga sanda nafito daga BQ rike da cikina kuma jini nazuba kafin kice Harna fadi shine Yakira HAJIYA
Shine kk ce ni nazubar sabida ina kishi dake tayaya zanyi kishi da namiji? Duk abinda zakiyi min walhy baza ki taba samun abinda kk so ba SASHA
In kiso ki tozartani kisa aci mutunci na still bazaki samu ba HAWEE Tayi tayi Nata ta hakura Kema haka zakiyi ki gaji ki hakura

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...