41

399 26 6
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻

*FANMILY HABEEBTIES QALBIES😍 DUK NAGA MESSAGES INKU SORRY BAN SAMU BAKU AMSA BA DUE TO SOME REASON... BAWAI NA MAYAR DA LITAFIN NABEELA NA KUDI BANE WASU MUTANE KE SON SIYA NOVEL DIN AMMA DUK YANDA AKE CIKI I'D LET YOU KNOW*

_kun dai San dan ku nakeyi kuma Bazan so abinda zai bata ran fans ina ba sabida da bazakur nake taka rawa💃💃ina alfahari daku ako da Yaushe my fans❤️💯💯 I love you guys wujiga wujiga_

Page 41


Ji Yayi kafarsa yakasa daukan jikinsa Har yatafi kamar zai fadi Sai ya dafa bango saida ya saisaita bugun zuciyar kafin yasake dagowa ya Kalli Wanda yake tsaye a gabansa
Cike da mamaki kowa ke kallon saurayi
Mr JMK ya juyo yana kallona nima ina kallon ikoh ALLAH

Who are you?
And What the hell are you doing in my wife's room?

Subhnllh my Qalb dama kina da miji kk yi inviting ina gidan ki? AI sai da nace mu hadu a gidana kk qi
I'm so sorry walhy bansa tana da miji ba

Wai dawa kk Magana ne I'm not getting you fa?

NABEELA ofcuz..

Jin Ya abince suna na nataso da sauri ina kallon sa
Kai wa nene kuma ya akayi ka shigo dakin na bansani ba

Come on NABEELA mai aciki Don mijinki ya Kama mu dake Kefa kk ce I should come over and keep you company that you're bored

Inna lilahi wa ina ilaihi rajiun walhy karya kk min ban taba ganin ka ba sharrin kawai kk min nafada ina kuka

Wait wait abinda ban gane ba Anan shine ya akayi ka shigo gidan nan sanan kuma tayaya kuke communicating da ita?
Kuma tun Yaushe kk haduwa da ita?

Issa long story but ask her zata gayama komai Nide bara in wuce
NABEELA daga yanzu mu rabu dake bani bake Ashe kina da aure ban sani ba..

You are going nowhere Harsai kayi providing ina with sensitive answers
Jummala kiramin ADO kice ya rufe koh ina yazo
Bayan few minutes sai gasu sunzo

ADO zaka iya fadamin ta yanda wanan Ya shigo gidana?

Walhy oga bansani ba Nide ba wanda na bude ma gate Sai sani sabon driver ka sai kuma Kai

Ka gayamin ta inda ka shigo kokuma in kashe ka yanzu

Cikin rawar murya yace gate tanan na shigo

Karya kk yi bata gate bane ina zaune a wajan tun safe banga kowa ba

Ya cacibo wiyar sa da saurin zaka gayamin gaskiya koko sai nakashe ka riko Mai wiya kyau yayi Mai Har yakai dayana zaro ido alamar numfashi yafara sama

AHMAD ka sake shi man kashe shi zakayi ne? Ka tsaya kaji shi man.

AISHA kiyi min shuru koh Kema in hada dake

Da kyar yasake shi
Yafara tari gaske kafin yace walhy dakanta ta bude min kofa da misalin shadaya safe lokacin ba kowa ka tambaye ta kaji

ADO yace eh bashaka HAJIYA AISHA ta akeni kasuwa lokacin Shiyasa banga shigowar sa ba
Tunda naji yafada haka nasan ita tayi framing ina

Yau zaka ci ubanka Sai kayi Dana Sani shigowa cikin gidana ADO Jummala ku tafi Kema AISHA ki wuce dakin ki zatayi Magana ya kwashe ta da mahaukaci Mari Har sau Biyu kamar walkiya haka ta bar dakin

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now