15

485 29 0
                                    

*~Based on True life story~*

          
           NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻


Page 15

Anje gun Sana'a  koh, wanga Sana'a da ba riba Ohni HASSANA.

Hmmm kanki akeji, yar birni kina Ina kifito nadawo.
Ammana Sannu dazuwa, Yasu gogo BALARABA suke..?

Suna lfy duk sunce in gaisheku, mallam ga goro nan Tace in baka Wai kwana biyu ka rabu da zuwa.

Eh HADIZA walhy kinsa yanzu ni kadai nake kulawa da komai yanzu.

Ai laifin Kane AMMADU daka Hana su muciya nan zuwa kiwo Ashe buduwar kamar wanan tana zaune.

Hehehhe yau naga bakin ciiki, Yar birni taho mushiga daga ciki.

@Aliyu turaki Road, Unguwa Rimi Kaduna

Hajiya MARIYA Yanzu fa kwana Yara nan hudu bamu san inda suke babu Labarin su, wanan ai abin magana zai jawomin gashi siyasa ta gabato.. Jin Labarinan ya hanani komawa Abuja.

Alhaji inda nace ma nasan inda favorite yake toh walhy nayi karya, nice haryo bansa Kalan yarinya ba, FAEEZA tasanta

Hajiya kina dai gani news and other trends, wasu cewa sukeyi ayi kidnapping in su, wasu sunce guduwa yayi.. I don't want to lose this opportunity this is the second time I'm contesting for Governorship"
Please if you have any clue on his way about plz say it now.

Alhaji I've had enough of this, do you think wl fold my arms and watch you get crash out of this
Bansa inda yake ba duk inda nasan zan ganshi nasa aduba Amma Babu Labarin su, MAS'OOD Kulum sai yazo amma still Babu.

Hmmmmm AHMAD kenan...

Mai zakayi mai naji kana cewa Haka Alhaji ... ?

Zan cire sunanshi daga mallakin asibiti tunda Banga wani canji atare dashi ba, Yayi auren amma ina Babu Don Haka zancire shi daga kai.

Walhy baka isa ba, First born dinka kayi mai Haka..?
JMK asibiti yazama mallakin AHMAD Ba mawaka

Dama nafada duk Abinda yarona keyi ke kk sa Shi, kingani koh ai Gashinan tun ba Aje koh Ina ba yaja miki Abun magana, Nide Kinga tafiya na I have flight to catch up now.

Nakasa yarda da Irin halin da Mr JMK ke nunamin, koh dabba Bai kamata ace Ana mai Haka ba, bale ni mutum a Kulum wahalar Karuwa takeyi Nayau yafi Gobe, har rokansa nakeyi da ya kasheni kawai sabida in huta da azabar nan.. Duk yanda naso in gaya muku abinda nakeji baza ku iya fahimta ta ba,
Koh abinci kirki ban samu, kayan sawa Ma da kyar yake Bari na isa duk na rame na canza fiye da da'
Nadauka *RAYUWAR AURENA* zai zo min cike da farin ciki da so da kauna
Amma sai Naga akasin haka, Indai wanan shine aure bana fata wata yar uwata macce Tayi.
Ya ALLAH kadube ni da idon Rahama ALLAH ka kawomin mafita.. Ban Ida goge hawaye ba Yashigo ciki, Haryanzu Bana iya zama sabida a Kulum cikin yimin tests yakeyi,
Ki tashi ga abinci Kici...
Na koshi..
Kin koshi?

Eh.

Toh abinda ya Saba min Shi zai min yanzu amma bandaina fadi hasbunallahi Wa ni'imal wakeel ba, Kuma bandaina fadin Lailah ha'ilah anta subhanaka inni kuntu minal zulumi ba..
Dawani Adu'a da zan iya fadi,
Jinayi Ya tsaya kamar dazu ina bude ido muka hada nayi saurin kawar da Idona,
Gani ya tashi ya wuce ya barmin abinci agun, Tsoro ci nakeyi sabida Dana ci baci zanyi kamar dazun saide in farka da ciwo ajiki na..
Haka nazauna hardare ina IBADA, yau dai ALLAH bai Bashi sa'a a kaina ba... Adu'a nakeyi har baci ya dauke ni, danaji Mosti a firgice nake Farkawa sabida nasan a inda nake kuma nasan abinda akemin...
Dana farka sai in fara karanata Akur'ani har Barci Ya dauke ni..

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now