*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 68
Karasowa yayi inda muke tsaye Ganin yana tahowa yana kuka yasani kallon sa cike da mamaki kallon sa nakeyi without blinking..
Basan sanda or when it happens ba kawai ji na nayi ajikin sa yayi hugging na so tight Kamar his life depends on me
MAS'OOD tun zuwan AHMAD gun ya Lura da yanda hankalin ta ya karkata zuwa gun AHMAD tabbas haryanzu NABEELA nason AHMAD gani bazai iya jure tsayuwa yana kallon su ba kawai ya koma part insa
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiunHis whole body is shaking and his legs are trembling ji yayi kafarsa yakasa rike jikin sa dukawa yayi a lokaci daya ya ji wani zafi ya keto a duk jikin sa a Lokacinda zukiyarsa ke bugu kamar Zuciyar zai fito fili
Rike daidai saitin Zuciyasa yayi ji yayi in ba kuka yayi ba anything can happen
Fashewa yayi da kuka yana jin tsabagen kishinta yana jin sonta yana ratsa duk sassan na jikin sa kuka yakeyi bana wasa ba
Yasan zata Yi aure amma bai ji zafi ba kamar yanda yake jin ciwon a Yanzu da yaga yanda take kallon AHMAD
NABEELA nasan kina son AHMAD
Yafada yana kukaNABEELA nasan na rasa ki ya fada yana kuka
Kuka yakeyi kamar wanda akayi Mai mutuwa
Ya ALLAH ka fini sanin abinda nake ji
Ya ALLAH kafini sanin dalilin da yasa kasa min sonta
Ya ALLAH Idan ciwon nan baida magani
Ya ALLAH ka dauke rayuwata
Ya ALLAH in mutuwa ta shine alkhair agareni ya ALLAH ka dauke Raina Yanzu da bazan iya jure Ganin NABEELA da wani ba wani ma AHMADAstgfrllh ya ALLAH
Ya Robb Nasan kaika samin sonta a cikin zuciyata kuma kafini sanin dalilin da yasa na sake rasa ta a Karo na biyu
Nasan rasa NABEELA kamar na rasa rayuwa ta ne
sabida NABEELA itace rayuwa taTun yana iya kukan da karfin sa haryakai da yana yi da kyar numfashi sa Sam Sam yafara yi kamar mai asthma tari ya farayi kamar wanda ya shake sai zaro ido yakeyi kamar he's finding it hard to breathe
A hankali yafara gani duniya na juya Mai
Zuciyar sa turituri yakeyi kamar garwashi
Ji yayi duhu ya gwaraye dakin baya gani kuma ba yaji kokarin zuwa inda wayar sa yake da rarafe har ya isa edge din yazo mikewa kawai sai ji kayi pas....@ NABEELA
Shocked and outta words sabida ban taba tsamani zanga Mr JMK yazo guna yana kuka kuma haryana rokona ba..
Tunawa nayi da cikin jikin sa nake yasani dawowa daga duniyar tunani naKa sake please Mai Haka kuma?
I can't NABEELA please forgive me please sorry for the things I've done
I've been miserable since You left me NABEELA
Always feel guilty of myself for your past
I'm so heartless and cruel..I miss used your trust and love for my own benefits and now I'm finding it hard to have piece of mind...
I don't know what to do, I don't know how to think straight... All I want now is your forgiveness NABEELA
I'm sorry NABEELA , I put you all to this... I know Imma monster and I know you wl never forgive me for ruining your life...
Toh ka sake ni man please let go off me da kyar nasamu ya sake ni still kuka
Quite alright naga nadama a idonsa kallon sa nakeyi yanda yake kuka
AHMAD kadaina kuka indai forgiveness na Dade da yafai muku so kadaina kuka nima in azama mu dakai nayi ma ba daidai ba ka yafai min nagodai na juya inda HAMMA yake naga baya gun..

VOUS LISEZ
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...