page 48

370 38 4
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 48


@US

Masha ALLAH in-law rabon da in ganka cikin farin ciki da walwala gaskiya ya Dade Amman Yau sai naga duk farinciki Ya bayana a fuskar ka Kuma ina da tabbacin cewa duk sabida Yar gidan Hammanta ne

Hmmmm Sadiq kenan ba sabida haka bane kawai I missed home ne Shiyasa besides that nakosa in ga Ummah ta Inci abinci ta mai dadin gaske

Inda da gaske ne kana missing Ummah ai da KD zaka Fara zuwa

Toh kagani in-law sabida aikin na shine a gaba Shiyasa kawai Nayi missing country ina kasan duk rashin kyau koh dadin gidanku gidanku gidanku ne koh ina kaje still sai kaji dai gidan nan yafi ma na kowa Kuma shi kk missing nima haka nakeji

Tab ina Muna isa Abuja zan wuce inga iyalina Bawani aiki da zan iyayi batare da naga mah-noor  

Allah ya shiryaka Sadiq

Ah toh da gaskiya na shekara daya fa bansa MEEMAH a ido ba kaga ai bazai yu ba inyi Sati biyu a Abuja for what

Toh lover birds bama ta kids kk ba Kai ta matarka take

Yes. Aure akwai dadi Sir ALLAH ya nunamin Rana aurenka

Hmmm Sadiq Anya kuwa?

Hmmm dole dai kayi Aurenan koh kaqi koh kaso 31 kk and single? No Haba indai kana so ka getting rid of your feelings to get married as soon as possible in bahaka ba son NABEELA zaita qaruwa a zuciyar ka

OK OK yanzu zamu iya tafiya kasan jirgi bazai jira mu ba koh?


@Mambilla

Gaskiya mallam yakamata asiri yaci HASSANA nan Jiba fa abinda Tayi min ace kulum dambe kamar yan gidan dambe sanan kace min wai sabida mahaifinta ne toh ni koh mahaifi...

Keee karki kuskura kice wani Abu Gama da mallam Garba koh da kk gani anan nasan hallaci bacin shi ai da baki ga aikina ba shi ya koyar Dani Yayi min komai

Toh mallam ayi Hakuri abin ne Yayi yawa Sam bata girmama ni nadauka inda Nayi kudi zata bini sau da kafa Amman ina

Hohoho kikikji haha shegiya shaidaniya HADIZA da ace ba a mutane kk fito ba a aljanu ne da anga hatsabibanci gunki
Yanzu mai ya kawo ki

Mallam Ammadu haryau dai jiki ba dadi

Haka zai cigaba da ciwo inda ya dage akan cewa Sai Ya tuno da Haske

Kai wanan yarinya anyi muguwa ta tafi Amma kuma haryanzu tana adabar mu gaskiya Danejo kiyi mana ila ALLAH Yayi mana magani ki

Keeee kiyi mana shuru Kisan dashi shine kk zo nan maza ki wuce ki bamu gu

Hakuri mallam mantuwa ce
Tuba nakeyi
Toh mallam ba yanda za ayi yadaina tunata?

Eh akwai wanan garin magani kisa mai a Fura karki bar kowa yaganki idan kk kuskura wani yaganki aikin ya dawo baya zai tuna da Haske Harsai ya je nimanta Don haka a kiyaye

Toh Nagode Mallam

Akwai wani Abu ne?

Eh Mallam ya Magana Yan uku

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now