page 50

476 34 1
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 50

Je ki kawai, jin Ya fada haka nafita dasauri harda tuntube ina fita ban tsaya koh ina ba Sai daki nafada kan gado Sai kuka kawai nakeyi kuka nakeyi bana wasa ba tabbasa wanan voice insa with no doubt voice insa ne but ya akayi yasan su koh de FAREED ne yagaya mai
No. Da ace yasan ina nan nizai Fara tambaya kuma yana gani na zai gane I think zuwa kawai Yayi gun Abby kamar yanda Abby ya fada Yanxu ya zanyi kenan ya ALLAH kabani ikoh jurewa da dakewa yanda bazai gane nidin bace

Dr. M gaskiya tun haduwa mu acan nadaina jin ciwo ya ragu sosai bakamar da ba, nasake komawa asibiti akace min wai ka shiga SOJA nace SOJA Kuma kwararan likita kamar ka ace kayi joining force abun Ya bani mamaki kwarai dagaske

Walhy kuwa kasan koh acan ai retaining in mu suka yi nida abokina for almost a year lokacinda muka dawo Nigeria naji ba abinda nake son kamar force da haka Nayi convincing abokina shima ya yarda muyi joining kasan Nigeria sai akace Sai mun kawo Nysc certificate Bayan muyi few months kawai akabani appointmenting ina as captain koh training banje ba Sai yanzu da muka tafi Kara karatu Amma Nide akan fani karatu na nakara

Hmmm Nigeria kenan indai kana da hanya shikenan
Ya Abokin ka? Kasan tun magani da yaba Pearl yanxu Sam tadaina ciwo ciki gaskiya ALLAH ya baku baiwa da Kai abokin ka

Ya nan walhy maybe yana Abuja ina jiran in hadu da Mr President kafin in kirasa

Are you on a mission?

No not really wanan personal abu ne

Okay

Hope dai yanzu ka rage tunani da damuwa...

Hmmmmmm Dr A kenan inda kaga nadaina tunani toh ranan na daina numfashi ne a doron kasa.. Doc Soyayya fa gaskiya ce walhy inason Matata YUSRAH naso ace haryanzu tana Raye Dana nuna mata tsantsan kulawar da kauna Amma ALLAH baya Bari wani da wani Doc.. A kulum tana Raina

Toh Alhajee yakamata ka rage sabida condition inka

Tayaya kenan?

Kayi emitting komai a mind inka

Is not possible Doc.. YUSRAH rayuwa Tace da ace ban malleke ta a lokacin ba dayanzu ALLAH kadai yasan yanda rayuwata zai kasance I love her more than life itself and I'd forever love her...

Kayi abinda nace kayi koh akan maganar su aman and ammar?

Yes I did yanzu haka suna saudiya

Very good Alhajee Kadaina yawan zama Kai kade kaji sanan daka ji wani yanayi maza kaje ka Doc sabida condition ka

Nida mutuwa zata zo ta dauke ni yanzu Dana fi kowa jin dadi..

Hmmmmmm

Doc I've you ever fall in love ? Or do you believe in true love?

Uhm

if yes then I'm damn sure you can define it...

Uhm Alhajee let's leave that aside

BEENAH daga zuwa dauko abu taje tayi zamanta lemme serve you

No. Bari inyi kasan inason masa sosai but Alhajee wacece BEENAH?

My Daughter

You mean you've another daughter apart from YUSRAH?

Hahahha yes'

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Donde viven las historias. Descúbrelo ahora