27

470 21 0
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻

*This page is dedicated to SADY much love sister 😊*
And

*Halima Abubakar, Fadeela maigari, Nana  F muhammad Maryam Mimi Fatima Ahmad*
Duk ina miko dubun godiya ta agare ku NABEELA Tana godiya Sosai 😊😊

BARKA DA JUMMAT MUBARAK 🕋🕌


Page 27


Tsawa yayi yana Kallona da idon tuhuma kafin ya mayar da dubansa gun AISHA dake kwance a kasa yayi sauri zuwa ya dauko ta ya sata akan gado ya koma dauko first aid box yafara bata gudumuwa na gaggawa Nide tsaye nayi agun ina jira Inji Abinda zai biyo baya
Still bata tashi ba sai da watsa mata ruwa ta tashi tafara ihu AHMAD zasu kashe ni

Su wa zasu kashe ki?

Matar ka gata can she's a witch AHMAD
Please tell her to go
Da ido ya nuna min nafito salab salab naje na karasa abinda nakeyi

Mai ya hadaku da ita? Ihun ku naji yasa nazo da gudu na dauka fire out break ne nayi in bude kofar toilet Nakasa how comes ku biyu kk toilet din?

Hmmmmmmnm AHMAD your wife issa witch she attacked me in the toilet, kawai naga tasa key tafara dukana kuma ba ita kadai bace...

Shhhhhhhhhh wana Irin ba ita kadai ba Kede kawai Tsoro ta kk ji bara Inje gunta yanzu

Plz Karka je ka tsaya Dani tsoro nake ji. Plz AHMAD..

Shhhhhhhhhh yanzun zan dawo.

Ina komawa dakin toilet nashiga na Kuna Shower yana zabamin akai at the same time Ina kuka, nayi nayi in tuna Abinda yafaru a toilet din SASHA Nakasa Aman nagode wa ALLAH da batayi nasara akaina ba
Anya zan iya cigaba da zaman gidan nan kuwa? Nasan ina son AHMAD aman Kuma bazan iya zama da matar sa ba.

Jinayi ambude kofar bayi nayi saurin juyowa Naga shine tsaye a kofar tsayawa yayi yana Kallona kamar yau yafara gani na
Nayi maza kashe shower na dauki towel na tsaya agun cike da tsoro

Ina jiran ki abinda yace kenan

Nafito na samai Shi zaune
I need a straight answer mai yahada ki da AISHA kuma mai yasa kk kulle toilet and wanan gurnani da kk yi Namai nene?

Ina cikin wanke mata bayi Naga ta shigo tasa key shine

Will you shut up kin dauka ni wawa ne? Tana Wanka kk yi attacking inta
Mai yasa kk yi attacking inta?
Kishi koh Hauka?

Walhy bani nafara..

Kiyimin shuru nace this should be the last time dazan kara jin Haka yafaru a gidana wai ke mai kk takama dashi kina so kinuna cewa you're a supernatural being or what koh sabida Kinga last time Kinyi min na kyale ki, I have a reason in doing so nagayamiki bana sonki bazan taba sonki ba koh wata ya macce
Ni mata na dauke ku ne kamar kayan sawa ta Dana sa wanan in cire in sa wanca
A rayuwar AHMAD JMK ba soyayya
So wake up girl
Lemme repeat this again I AHMAD JMK have no feelings for you or anyone so get this straight to your dumb head girl. Metchwsss

Yana fita nasa kuka yaki saurarata bale ma yaji abin da yasa hakan tafaru.. Tsayawa nayi gaban mirror nafara magana da Hammana kamar yanda nasaba yi a Kulum..
Komawa nayi na dauki wayar nasa key na bude whatsapp naga MEENAL tasani a class group da other groups na girki and so on

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now