Alhamdullillah Ya Allah
Alhamdullillah for the gift of life and health
Alhamdullillah for everything
I wl be forever be grateful to You Ya Rabbi🙏🏻🙏🏻Alhamdullillah we're back again 💃💃💃💃💃
NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 11
Nasan BABA yanzu cike yake da bacin Rai Amman ya na iya, shuru shine Mafi alkhair sabida Abin da Mr JMK Yayi agaban ba HASSANA yasa bazan iya cewa komai ba, Nide abinda zance shine Allah ya isa tsakanin dashi kuma in shaa Allah zai sakamin, Sabida nasan Mahallicina bazai taba barin Mai Gaskiya ya wulaqanta ba..
Yau tun hudu safe natashi sabida Nakasa bacci ila tilawa Alkur'ani Dana tayi, yanzu Shikenan bazan sake zuwa hada ba Saide inyi a gida..
Inaji sanda Adda ummah tafara surfa wake da za ayi kose dashi.. Nikuma nafito yin alwala ina gamawa nakoma cikin dayin nafillah kafin lokaci sallah yayi..
Ina kan abu sallah har wajan karfe shida kafin, nafito Don gaida BABA na,
Nayi Sallama har sau uku amma bai amsa ba, Haka na tafi ina kwalla na wuce dakin su ba HASSANA..
Nagaishe ta, ta amsa sama sama, ga kulin koko nan Kije ki hada sanwa kiyi, kina gamawa Ki daura na rana, ga wankeke can da Shara yana jiranki.Toh.
Nakoma dakin su WALIYE nagaishe da Mama ta amsa da fara'anta Nadauka zata tambaye ni dalilin dayasa aka ga kudin nan amma ina sai kawai natashi na wuce...
Ba HASSANA Tasha gayamin cewa ba sona ba HADIZA takeyi ba, fuska biyu take dashi Amman san ban yarda ba, Sabida yanda take nuna tausayi agare ni koh da kuwa dukana ba HASSANA takeyi sai ta shiga ai wanda bai sonka bazai taba taimako ka ba.Naje nafara Aikin dake gabana, Inaji matsanaci Ciwon kai amma Aikin yazama min dole Ina cikin wankeke bansa sanda na yanke jiki na fadi ba.. Bude ido kawai nayi naga BABANA Shara kwalla.
NABEELA kin cuce ni kin cuce kanki yanzu ciki Shege ne ajiki ki?
Ki gayamin Gaskiya waya miki ciki...?Ammadu Kai ka tsaya ma Kana tambaya ta, waye zai mata ciki ila ya wuce wanan tantiri dan iska yarona nan, Kaima Da ka ganshi Kasan Dan iska ne.
Tunda muke ba ataba jamana abin Kunya ba sai yau, yayin ki wajan ashiri amma ba wacca ta taba ja Abin Kunya sai ke.. Kuma duk laifin Baban ki ne, nace tun kina Sha biyu ya aurar daku dake da waccan Mai bakin jini amma ina yaki, Saura itama Haka Zatayi..HASSANA ya ishe ki, nasha gayamaki kidaina sako ya'ta Acikin Magananki ya'ta tafita a idonki, kina jin haushi duk Acikin yaranki ba wacca take auren masu hali sai yarana Don Haka ita WALIYE da tafi su da komai walhy sai dan birni kina gani a idonki za a zo a aureta Wollah.
Wazai aurar tsohuwa shekara sha bakwai ba mashishi ni, yan cikin rugan Basu zo bale Yan birni Hehehhe kajimin Hauka ta Irin HADIZA.
Kuyimin shuru ba Abinda yasa nace Kuzo nan ba kenan,
WALIYE inda kina da saurayi Kice ya fito ayi maganar auren ku inda babu kuma ni zan niman miki..
Ke kuma NABEELA ki gayamin Gaskiya waye uban danki in bahaka ba walhy zan dau mumunar mataki akanki..BABA ba kowa kuma ni bansa abinda kk magana akai ba..
Karya kk yi , ciki ne Ajikin ki ciki wanca Dan iska ai ba a karya kusa da Gida.. Wanan Abun da kk yi somin shigar sabon ciki ne, Ammadu kabarni da ita zama ta fada Gaskiya ne
Ga kyau ga ilimi amma ba kamun Kai. Allah ya wadar naka ya lalace walhy.Walhy talhy banda komai bantaba yin zinna ba kuma nasan hukunci zina BABA Don Allah ka yarda Dani.. Nafada ina kuka
HADIZA Kiyi Mata turaren gana ciki Indai dagaske kina da ciki Toh walhy sai na lahira yafiki jin dadi amma Indai akasin haka ne toh kin tsalleke.

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...