*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
🕋JUMM'AT MUBARAK FANMILY 🕋
'''Ba Domin Istigfari ba,
Da Tini Rayukan mu Sun Mutu Saboda Bakin Ciki Da Damuwa...
Ku Fada A Tare Da Ni Cewa :
"Ina Neman Gafarar Allah Mai Girma, Kuma Ina Mai Tuba A Gareshi. ALLAH ya gaffarta mana gaba ki daya Amin🙏🏻'''Page 74
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun my Jannah please ki tashi Haka yadinga fadi har Doctor Amnah ta iso gidan da sauri ya bude mata kofar Ganin halin da NABEELA take ciki yasata zaro ido haba mana Doc Yanzu ace kabarta har aka tafaru da ita?
Fara niman veins inta akayi duk sunyi weak da kyar aka samu akasa mata ruwa da sauri yanda zai saurin hydrating inta saida laidan ruwa nafarko ya Kare kafin akasa mata dayan da alurai acikin yana tafiya a hankali
Amai ne kawai koh dai harda bayan gida?
No. Amai ne sabida lafiya klau na fita nabarta zuwa sallah ina dawowa na samaita cikin Amai
Toh mai taci ne? Naga temp is not that high zazzabi kadan ne ajikin ta
Fura tun Rana take fama sha ina tunani koh Tasha yayi over ne
No. Bahaka bane I think tana da ulcer maybe Furan da tsami
No. Babu fresh one ne ni nakawo mata ma
OK. Bara nayi mata test din malaria da typhoid nagani? Gaskiya ba malaria saide typhoid Shima is not high
Typhoid?
Yes. But worry not Doc sometimes wani ciwo ke jogano wani ciwo I think akwai wani ciwo apart from this so zamuyi mata wasu tests
Kamar wasu tests kenan?
kamar irinsu pr..
A hankali nafara bude ido na nagani kwance da laida ruwa a hanu
My Jannah kin tashi? Sannu koh ya jikin
Koh kallo bai ishe ni ba bale na tanka shi
Doc BEENAH ya jikin ki? Kina jin ciwo kai koh ciki?
Eh amma Nafi jin ciwon cikin
Sannu koh nan da 2hrs ruwan zai Kare inda kina jin fisari ga wannan ki sa mana aciki zan yi test akai
Toh mai ke damuna ne?
Sai anyi test za a sani ni zan wuce gobe sai ka taho dashi asibiti
ALLAH ya kara saukiToh why not kiyimin na jini?
I think na fitsarin zai fi tunda kince ciwon ciki but when last did you see your period
Kallon HAMMA nayi naga yakasa ya tsarai Lallai sai yaji tunawa da abinda yayi min dazun nayi sai naji wani haushi ya ishe ni
Doc BEENAH ina jinki?
I think period cramps ne sometimes yana min fiye da Haka
No that's not the answer to my question... I said when last did you see your period
Abinda nake tambaya patients wai yau ni ake tambaya duk haushi ya isheni nafara hawaye
Doc Amnah it's okay I think almost 2weeks kenan da ta gama

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...