Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/ENkIG68Qw6L7GaGkzGWo3M
*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 14
Dan ubanki Tarbiyya da ubanki yabaki kenan daga zuwa birni kk watsa dashi, Walhy ubanki Zanci Karki ga Kinyi aure, bara in cire wanan tsinane gashi da fuska mage nan.. Oh ni HASSANA Yau naga ta kaina
Duk dukiyar Fulani ki a waje bara in keta rigan sai kiyi mai hujja tunda Kince ke yar iska ce"Securities plz come and take this mad woman away.. Yafara kokarin Kare AMARYA nashi Sabida yaga dagaske takeyi sai ta tona mai asiri.
Kai Kuma Dan iska nan sai Naga wanda yace kasa ta sa wanan tsinanu kaya.. Ba inda zani sai da ita.. kuma dan ubanki sai kin cire wa inan Abun mayun da kk sa Ehe..
securities najanta amma bata daina magana ba da kokarin janta,
AMMADU duk kai Kaja Garin kwadayin ka ai Gashi nan tun ba Aje koh Ina ba ta watsar.. "" DJ ma kasha wakar yayi sabida yaji Abinda take fadi"
Su ko Hajiya ADAMA Ansamu na dauka sai dauka akeyi nan take waje ya hargitse kowa Naso yasan abinda ke faruwa..
Before you know har anyi posting scene in Abinda ke faruwa yanzu kowa sai Tofa albarkaci baki shi yakeyi..
Hajiya MARIYA dasaurin tabar gun sabida Abin Kunya ne ace Tana gun Haka yafaru,Mr JMK ji yake kamar ya dauki gun ya harbeta sabida haushi.. ANDE taje gun AMARYA Tace NABEELA abinda kk yi kin kyauta kenan..
Just go ooooooo yadaqa Mata tsawa taje gun GODDI ta janyota suka tafi tunda bata ga WALIYE agun ba..
MAS'OOD nazaune yana duba wayar shi yaga Trends,
Allah sarki NABEELA naji dadi da bakya gun don bansa wani Hali zaki shiga ba, Saide abinda AHMAD Yayi kamar ya kara miki bakin panting agun yan uwanki...FAEEZA Kin dai gani koh? Kinga Abinda AHMAD yaja mana koh..?
Meyasa tun Farko za Abar classless people kamar wa Inca to my favorite's dinner.. Nashiga uku Shikenan I'm finished nasan I'm all over the net now.I'm sorry sis' in shaa Allah zansa blogger mu ta canza story, you know me ai..
Plz do something now FAEEZA..!
Ba HASSANA bata daina fadan albarkaci bakin ta ba, harsuka isa inda suka sauka,
Wai Ina wanan muciyar Banga ta bane?
Nima HASSANA banganta ba kuma na tambayi GODDI tace bata San inda take ba....Wai Haka birni take?
Toh Indai haka birni yake Allah Karka maimaita mana zuwanshi Abinda keda dadin shine abinci su Shima dai Don kaji da girma suke yanka Shi
Kede Kinga Abinda AMMADU yaja da ace bai bi kwadayi ba ya aura Mata wana Dan iskan yaro nan mai kama da aljanu da haka ai bai faru ba ai koh..?NABEELA wanan Matan takara jawomiki yau sai kin dandan kodanki, you'll surely pay for everything.. "
Here is your complete money sorry about what happened in the hall OK..?
Anty FAEEZA gasu nan dai bara Inje gun MAS'OOD.
Ya dibe mota aguje kamar Wanda zaije tsare, Bai tsaya koh Ina ba sai dai entrance shigan hotel yana isa dakin ji kawai nayi an ficiko ni ina Barci Ina bude ido Naga Mr JMK Fuskanshi ba anuri idonshi yayi jajawur, Haka yadinga Jana har cikin mota, ina shiga yasa gudu a motar kamar Zamu tashi sama Nide tun ina gani Titi Harna daina gani, saida muka isa wani gida Ya sauka ya bude gate kafin ya koma mota yana parking yakoma ya kulle, gida duhu ba alamar Akwai mutum aciki..
Just ji nayi ya janyo ni waje nafado Kasa.. Nide sai mamaki nakeyi koh dai an canza min Mr JMK ne wanda yake cike da raha da soyayya...
Binsa kawai nake da ido har yashiga ciki, ko mitina ba ayi ba koh Ina Ya gwaraye da Hasken fitala Nide Ina zaune akasa har yadawo guna..

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...