16

508 32 1
                                        

*~Based on True life story~*


NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 16

Adda MEEMAH nagode Sosai da kulawarki agare ni.

Bakomai AMARYA Nide fata ta, Allah ya baki Lfy yakuma yaye miki duk wata matsala, Gobe in shaa Allah zan zo miki dasu ADAM, HYDAR and MIMI, don tunda taji zan zo gunki tadamai ni da kuka wai zata bini gun Anty Mai Kyau..

Hmmm Nima Nakosa nagansu ki gaidamin dasu..

DANEJO ina son in baki wata shawara akan abinan dake damunki, shawara itace Kulum ki yawaita zama cikin alwala da zikr, azkr da mika lamuran ki gun UBANGIJI nasan ciwo ne kuma mai wucewa ne Karki sa damuwa a zuciyar ki, Sabida you're to fragile DANEJO, kimai da ALLAH abun ambato Ki ako da Yaushe, in shaa Allah Bawani Mugu mutum koh aljani dazai ci galaba akanki koh da kuwa Yayi toh nadan lokaci ne bazai yi tasiri ba.
DANEJO inaso ki dauke ni kamar yayarki Wanda muka fito ciki daya, duk damuwarki damuwa tace.. Kinga baki da kowa anan sai mijinki sai mu, Toh mune gatar Ki NABEELA inaso kisa a ranki kina da yaya wacce komin rintsi Tana tare dake.

Goddi Am Adda MEEMAH
Jazakillahu bi jannah.. Bansa Irin godiyan dazan muku ba keda Hammana.. Nagode da kaunar ku agareni in shaa Allah zan bi umarni ku.

Cry cry baby Haryanzu kukan kk yi..?
Koh dai Akwai Abinda kk so ne..?

Hammana Sannu ku dazuwa, Ina fadin Haka Naga Mr JMK ya wani hada Rai.

Yawwa Kanwata, ga kindirmo nan samu, fresh one nasan zaki ji dadin sa... AHMAD Gashi ka mika Mata..

Harda taimaka min wajan gyara kwanciya tunda Haryanzu bana iya zama Sosai, yana taba goshi na Irin yaji temperature Ina, can naji bakin shi a gun kune na

"kuka mai kk yi..? Bara su Tafi zakiyi bayani ne.. "

Jinayi kawai numfashi na kokarin fisgewa Sabida tsoro Abinda yace zai min in sun Tafi.

My sis, Hajiya fa taki yarda da maganar fa.. Tace bata yarda da harka na aljanu ba kuma inaje bada yawunta ba, Anty FAEEZA nagun tafada Gaskiya I'm confused, I dunno what to do Gaskiya..

Calm down bro everything wl be fine in shaa Allah karka damu mudage da Adu'a Kuma a Taya mu da Adu'a in shaa Allah she'll be fine.. Sabida Kaima kanka ka gani wanan bana asibiti bane kawai shaydanu suka shafe ta, cuz Hakan yataba faruwa da wata friend ina da kyar ta warke Gashi nan yanzu har tana da yara hudu.

Hmmmmmmnm Nifa tunani nakeyi makarun sune na Fulani Tayi, Sabida Haka namesake na yace, wai sunayi Hakane Sabida a mayar dasu gida a nima magani kai Kuma kata tura masu Kudi, dashi ne za ata siya mata shanu Ana tara mata kadarori.

AHMAD kasan Gidan su Kasan su suwaye ne, NABEELA Tayi ma Kama da Irin Yaran nan masu son tara abun duniya ne..?
NABEELA ba kudin ka take so ba, kai take so kuma Sabida tasan zaka bata duk wata farinciki da take nima a Rayuwa.."
Then why bitter are you bitter worth her?

Hakane amma ai iyayenta ba ita bace..

Enough pls AHMAD stop this,
She's your wife for goodness sake, calling out her parents with names is like you're disrespecting Her.. Plz let change this topic.
Ka fito waje zamuyi magana man.

AHMAD bai kamata kana fadin Haka ba, Mai kk son MEEMAH Tayi tunani zata dauka Banso NABEELAb kk yi ba.

Toh ai dama ba sonta nakeyi ba.. Ina zaune da ita ne sabida kai MAS'OOD amma da don Tani ne Dana sake ta (which is a big fat lie)
Kuma I'm doing this for our friendship...

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Onde histórias criam vida. Descubra agora