*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 60
Gani yayi ana kokarin fitowa da SASHA daga theater room din sai ihu takeyi sabida tsananin azaba tana kokarin cire plastic brush din dake maidenhood Nata Amma ta Kasa Sam bata cikin hayacin ta bata ma san wa suke kanta ba
Da gudu yabar Wanda ya bige akasa ya isa gun SASHA..
Where are you taking her to?We were instructed to take her to the special room
But why?
Sorry sir. Gaskiya condition inta Yayi worst sabida yanzu magana nan da akeyi doctor tayi iya kokarin ta but ankasa cirowa Kuma she's heavily bleeding Muna tsoro karta loosing babyn ta shine Tace mukai ta can zata iya kokarin ta to save the baby Kuma tacire brush din sabida aikin nan na needing natsuwa sosai
Toh Meyasa baza tayi Annan ba? Huh? Ban yarda ba take her back
Sorry sir we can't..
Kusan ni Waye zan ce Kuyi abu kuki yi?
No sir
Toh am Dr AHMAD JMK the son to the governor of kaduna state so take her back to the theater room or I make sure yll both lose your jobs ...
Cike da mamaki suke kallon sa
So take her back to the theater room now nida kaina zan yi mata aiki wannan wacece wannan doctor da bata kwarai ba almost 2hrs abu najiki mutum bata yi komai ba walhy if anything dares happen to my wife y'all pay for it so ku mayar da ita yanzu yafada cikin tsawa
Dama ban gama fitowa daga theater room ba naji voice din Mr JMK sabida yanda yake daga voice gani haka yasa na koma ciki Nayi calling daya daga cikin Su
Hello Dr Hydar please tell them to move her to the next hospital
OK ma'am.
sorry sir, change of plans you should move her to the next hospital suna fadin haka suka juya zasu wuce Yayi stopping insu da sauri
if you dare move y'all wl loose your jobs
Sorry sir but we can't treat her here please move her to the next...
How dare you talk to me in that manner Huh?
sorry sir I was instructed by the head..
who is she? nace wacece ita da zan ce a mayar da ita theatre room sannan Tace ayi moving Nata to the next hospital Huh?
Mai rike da hospital din
Wacece ita and what's her fucking name
Cikin tsoro daya daga ciki yace Dr BEENAH MOH
Reception Ya koma akayi directing insa zuwa MD office din
Koh knocking bai yi ba yafara kokarin bude kofar Wanda yake a kulle
Open the fucking door haka yadinga hauka abude ba abude ba kofar ya gaji Don kansa ya koma Wanja theater room ba likita koh daya aciki komawa Yayi Wanja head office inda akace mai suna meeting
Arman yazo shiga Wanja meeting yaga Mr JMK na kokarin shiga securities na Hana shi Sai kokawa suke da securitiesExcuse me Mr man how may we help you?
Is this even a hospital or cemetery Huh? If anything dares happen to my wife I'll sue y'all for murder case Kuma kunsa mai wannan yake nufi

KAMU SEDANG MEMBACA
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
NonfiksiWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...