*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 63
Kardae acemin Har zaku wuce yafada yana kallon mu.
Gaskiya mu koma ciki a gaisa yanzu fa koh Tara bai yi ba
Baby wanan Itace NABEELA? Wacca kk bani labarinta
Eh Itace
Nide Cike da mamaki nake kallon ta Hamma kam dauke wuta Yayi kamar bai taba yin dariya ba..
Laaa Sis Asiya ai wanan shine Dr M. A
Oh Daman shine?
Hello Dr MAS'OOD ka manta ni? Nice ZEE Bamali Wanda muka hadu dakai ranan dinner YUSRAH
Uhmm it nice meeting you again
My pleasure..!
Komawa ciki mukayi banda Muna so ba..
HAMMA duk maganar da akeyi Sam hankali sa baya gun.
Baby ga NABEELA nan haryau taki bani green light bansa mai yasa ba
Haba NABEELA ki yarda mana wollah baby na sonki sosai nifa tun kafin muyi aure dashi yake bani labarinki Kuma haryau Har gobe yana sonki
Nide mamaki nake yi wai koh kishi mijinta bata ji wai na aurer shi
Nide Sai wasa nakeyi da afaan bance Kala baBara naje gun mota inda kin Gama Sai kizo mu tafi
Dr MAS'OOD ka jirani daman baka bani number ka ba Ranan na
Cike da mamaki nake kallon ta ga macce Har iya macce Amma ba class
Sakin baki Nayi na rakasu da kallo Gaskiya na tsani Macce Haka ji yanda take wani rawan jiki Tana binsa abaya jan tsaki nayi a zuciyata ban ma San ya fito waje ba saida naga ana kallona na wayince da
Ina Amal ya ba azo da ita baTana gun Mimi kinsa mutumiyar ta ce
Uhmmm
Koh minti biyar ban kara ba , bara mu wuce kar Ammy tayi mana fadaOK ukhtee bara na raka ki.. Su ukhtee kenan ana kishin HAMMA shiyasa ake sauri aje kar wata tayi miki kwace
Injiwa yace miki ni yarinya batayi min bane tacika iyayi kuma ba class
Hehe ukhtee is Jealous
Haba walhy ba wannan maganar nide bara naje
keep hiding ai na zuba ido zanga Waye zai fara cewa yana son wani acikin ku..
HAMMA? soyayya kuma Hmmm ukhtee ina ji triplets sun fara saki surutu nide bara naje
Nasa me su cikin motan sai zuba takeyi tana kallon sa shikuma kansa na kan waya
Dan knocking Nayi kafin Ya bude kofar ya fitoHar kun gama?
Yes.
Zagayowa tayi inda muke Don ALLAH sister BEENAH ki kulamin da Dr M. A naga kamar baida lafiya
Haka yace miki?
No. gani nayi ya canza ba kamar yadda na ganshi a lokacin farko ba please zaki iya bani number ki?
I thought kina da number shi ?
Yes. Amma ai yakamata ina da number ki koh Don sabida shi
So no need na baki number ta tunda kina da number sa na juya nashiga motor na barsu a tsaye haushi take bani Sam bata da class
YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...