page 75

425 32 6
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 75

Saida nayi wanka kafin nayi sallah asr nazo dressing mirror nayi light makeup Wato black eye pencil nasa a ido sai lip gloss
Dauko red fitted lace gown ina nasa nayi daurin ture ka ga tsiya na zubo da gashina baya jin Waya na nakara yasa na dauki wayar

" Hello ukhtee kun iso ne?

Muna kan zuwa Nace in hada miki zobo ne koko rice din kk so?

Nide shinkafa nakeso ina zuwa ukhtee bara inyi using toilet ban karasa magana ba nashige toilet da gudu sai amai saida nayi amai Sosai kafin na samu salama zama nayi ina ji yadda cikina ke murdewa Gaskiya wannan period cramps daban yake da sauran da kyar na fito rike da cikin na

Daukar Waya nayi na tura mai text
"HAMMA cikina na ciwo Yanzu nagama amai "

Canza kayana nayi na Dan kwanta koh minti goma ba ayi ba saiga shi ya shigo

My Jannah koh zamu je asibiti ne? Daidai Inane ke miki ciwon Eh?

Nan I think cramps innan daban yake da Saura kasan Yanzu almost 2months rabona dashi sai gashi ya dawo

Uhm shi cramps din? My Jannah koh dai kina boyemin wani abune ke fa doctor ce

Uhmmm kwabe baki nayi alamar zanyi kuka

Toh sorry have you taken your medicine?

No. Daci yayi yawa

what? Komawa yayi ya dauko Magani ya bani koh bakya so kidaina amai da ciwon cikin ne? Oya Gashi kisha

Da kyar nasha koh minti biyu banyi ba na amayar yau sau kusan hudu kenan ina Amai bina yayi toilet din saida ya tayani gyara jiki na kafin ya rokoni muka fito

Yanzu Mai kk so? koh dai muje asibiti ne?

No. Nide KILLISHI nake so na Area 1 Mai kayan Kamshi da Mai aya sai pure milk

Toh. Please da Kinji wani Abu don't hesitate to call me OK?

OK

Yana fita na kwanta sai Baccin koh dadaiwa ba ayi ba naji Waya na kara na duba naga ukhtee ce
wucewa nayi zuwa bude ma ukhtee kofa
Laa ukhtee maman biyu kece Haka

Eh nice maman uku kinyi shadaudau abinki

Waye maman ukun?

Ke man

Nide bana biye ta taki ba nida banda lafiya tun dazun nake ta amai

Amai kuma? Toh ALLAH ya kara sauki ya raba lafiya

Raba Maine? Tukunan dai Yanzu ina abinci na sabida yunwa nake ji bakomai acikina inda naci sai ki gayamin Mai kk nufi da wannan maganan

Hehehe toh shikenan ai abinci yana mota kema kinsa bazan iya daukowa ba ga key nan

Lazy kawai da can wayace ki dauko na amsa key ina murguda baki ban karasa wanja motan ba naga wata mota ta shigo ciki cike da mamaki nake kallon su harsuka iso parking lot din Laa MEENAL Addah MEEMAH what a surprise visit

Ai daman munce kar ya gayamiki Mun shigo saide kawai ki ganmu

Can sai gasu Akhy, Aman Arman da ya SADIQ sun fito daga mota
Sannuku da zuwa

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now