Page 72

471 36 10
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 72

Ban karasa magana ba sabida kuramin ido da yayi

NABEELA karki damu  we are cool karki damu Kinji ki kwanta bara naje

Yasake yin kuri tafiya nan ma nasake rike mai hannu Please...

NABEELA karki damu walhy I will wait for you till the day you feel like.. Ban taba zina ba koh na kusanta zina kuma bazan damu ba amma nasan zama dake a gida daya yafimin komai na duniya NABEELA kuma zanyi hakuri dake a duk yanda kk nasan tsoranki shine Nace zan kusance ki koh?
Toh ban taba kawo shi a Raina ba NABEELA ganinki kusa Dani yafimin komai thank you !

Juyawa yayi zai tafi this time hanu biyu nasa na rike hanunsa dashi
HAMMA'am so kk na kwana mala'iku na tsine min koko so kk na kwana ni daya a wanna sabon dakin?
Karka manta you've fully right over me
Kuma karka manta dacewa ni mallakin ka ne kamar yanda kaima kk mallakina
Koh sau daya ne try to put yourself first before me HAMMA'am
HAMMA'am koh ka dauka kai kadai ke so na ni bana sonka Eh?

Dagaske kk Yi NABEELA?

Yes. HAMMA'am I love you so much more than life itself nafada kaina na kasa

NABEELA I can't believe that I'm hearing this from you please are you serious about it?

Yes. HAMMA'am nima bansa ina sonka ba sai sanda nagan ka kwance a gadon asibiti kana kokarin rasa ranka HAMMA
Tabbas Ada duk na dauka son yan uwantaka ne Ashe nima nakamu da sonka ban sani ba HAMMA karka je koh ina ka zauna Dani Nafada ina hawaye

Alhamdulillah Ya Robb
Zama yayi kusa Dani ya dago da fuskata still idona a Rufe yake huramin iskar bakin sa yayi a Samar idona da yasani budewa ina kallon sa

Ki gayamin kina sona idonki na kallon nawa sunkuyar dakai nayi ya sake dago da fuskar ta

Please say it again NABEELA say it straight to my eyes

I love yo.. Bai Bari na karasa ba ya hade bakimu (ai NABEELA saida ayi hakuri sai fa a dana😝)it just happened  Mun fi 30 seconds kafin ya sake bakina

I love you more my Pearl You're everything that I could ever wish or asked for Alhamdulillah for you

Runtsa idona nayi cike da shauki na kaunar sa sake hada bakin mu yayi he's so simple and pure trying to express it passionately and deeply his touches is something else far from what I experienced before..

Cikin tsoro nake amma dole na boye sabida zan iyayi komai just to make HAMMA happy indai ban Saba ma adini ba

Everything just happened ban taba tsamani komai zafaru cikin wannan dare ba nadauka kamar na past ne da komai is blocked komai na wannan Daren ya babbanta Dana baya

Bude ido nayi nagani cikin bathtub yana kallon na cike da tausayawa saurin Rufe ido nayi sabida kunya gani na a Haka a gaban sa

My Jannah kin tashi? Please ki bude idonki

Kin budewa nayi

Toh bara nabarki ki karasa wanka ankusa yin sallah subh Yanzu to 5

Still bance komai ba kuma ban bude ido ba

Nasan kina jina inda ba zaki iya bara nayi miki toh

Kuka na fashe mai dashi ina girgiza kai

Toh I'm sorry my jannah nan da 20min nabaki indai bakiyi wanka ba zan miki ya fada kafin ya wuce

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Onde histórias criam vida. Descubra agora