page 34

392 25 0
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 34

@Kano

WALIYE anyi kyau Haske ta yakara fita ga Dan kumari da tayi aci wanca aci wanca kulum Alhaj Tanimu acikin Kuluwa ta musamman yake mata lalabata yakeyi kamar wata kwai aman Matsala Itace haryau dai basu hada shimfida ba kuma tagama bakon watan ta Kuma ya sani
Tun abin bai damun ta Har yafara Sati Kusan uku kenan

Yau suna cin dinner Cike da so da kauna Su WALIYE Sam ba abiyo jini Fulani ba sabida harda Su kiss(😜)duk an iya agun dinner aketa sheke aya Alhaj Tanimu nagani abin zai wuce misalin ya taking excuse wai he wanto Pee

Hakanan ta wangala baki tana kallon saida Yayi Kusan minti Biyu kafin tabi bayansa

Alhaji akwai Matsala ne?

No. Mai kk gani?

Uhm Uhm dama naga

Ina zuwa WALIYE bara in amsa call din nan
Yafi minti biyar yana waya saida ya Gama ya juya Wanja ta dayake da harcen turanci ya amsa wayar

WALIYE in ALLAH ya kaimu Friday abokanan kasuwanci zasu zo inason kiyi kwaliya na fitar hankali yanda basu gane daga Ruga kk Ba.

Toh Alhaji ALLAH ya kaimu Amman ina da Magana

Kibari saida safe sabida yanzu haka ciwon Kai yasani gaba barci zanyi

Good night!

Haka ta wagama baki tana kallon sa harya lumshe ido

Bacin kudi da son yan birni ALLAH na tuba Mai zanyi dawanan duna dan dudunkunaye nan tafada acikin zuciyarta kawai ta koma dinning ta cigaba da cin Kazan ta saida taciyen shi Tass kafin ta hada da yogurt Tasha

Takira mai aiki ta kwashe kayan kafin ta koma daki tayi wanka ta shirya cikin kayan barci ta tazo Bayan shi ta kwanta idonsa Biyu Aman Yayi kamar yana barci Sai motsi takeyi da wayo Ya tanka ta aman yaki kulata a haka tadinga yi harta gaji tayi barci

Washe Gari Dasafe
Ta tashi da wuri tayi abinda zatayi ta gama tazo gabansa tana jiranshi yagama shiri kafin suje Su karya

Alhaji ina da Magana..

Toh muje dinning Sai muyi acan

Muyi Anan zai fi
Toh.
Dama akan maganar Sai tayi shuru

WALIYE ina jinki fita zanyi ina da appointment

Uhm Uhm dama Alhaji nace akwai matsala ne?

Matsala a ina Kuma?

Naga haryau dai baka yarda mun mun..

Maine kuma kiyi Magana please because I have some better things to do..

Haryanzu bamu cika ma'aurata ba tunda bamuyi abinda ma'aurata sukeyi ba Wanda ya zama halas

Uhm Uhm dama nasan wanan maganar zai biyo baya

Kinsa na Dade ba Auren koh Kuma ince tunda ALLAH ya halice ban taba kusantar wata ya macce ba sabida tsoron mata nakeyi haka na taso da tsoron Su
Saida nazo garin ku nima ma kai na magani gun wani mallami da aka hadani dashi akan abinda ke damuna

Shine yabani magani dazan dinga afani dashi na wata Biyu Bayan nagama shine nadawo garin sake dawowa shine na hadu dake Har mukayi aure

Yanzu Magana danake miki yace Bazan iya kusantar ki ba Harsai nagama afani da magani Kuma Saura Sati uku in Gama Shiyasa

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum