*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 36
*This page is Dedicated to my one and only SADY Gaskiya kina fasa min Kai da wana daddan comment naki😘Wana page naki*
And
NABEELA group 1 da kuma
Masoyana aduk inda suke inaji sakon ku ta koh ina Kuma ina alfahari daku 😊Nagode sosai keep the comments going sweethearts coz comment inku kesa ni typing koh ban niyya ba acigaba da gashi💪🏻
#Noted NABEELA is free bana kudi bane please be altered
@ USA
Sir yanzu mukayi waya da General yace muje can BridgePoint Hospital National Harbor so get prepared for the operation nasan Kana cikin masu operation din Mr President
What time is the AP ?
In 30mins time
Wanja su biyar suka isa BridgePoint Hospital National Harbor din suna isa gun sukayi saluting General kafin ya basu go ahead shiga ciki
Good morning Dr Kelvin
Morning Captain , Mr President of Nigeria is under ICU now but you can check on him so let's go in.
Captain MAS'OOD the Great Surgeon ALLAH ya sa ayi aikin a sa'a
Thanks Sadiq
Yana shiga yaga Mr President an kwance an fito dashi daga Ex-ray machine Ya duba results din Ex-ray din
Not Bad though..!
But you can see The
Kidney stones are hard deposits made from minerals so I think there's no need for the operationYes Captain but you can see here ;
The stone is very large and can't pass on its own.
That's why we use an X-ray to find the stone in his kidney.And you can see that the high-energy shock waves at his kidney from the outside.
I think Mr Kelvin we should try using the stent tube into his ureter now maybe
So no need for the surgery if it works out fineYeah Doctor Mashood..!
You can start nowMAS'OOD yasa kayan surgery kafin yafara aikin sa Yayi using Stent to pieces the stone pass out saida ya dauki one good hour
After then Mr President ya farka MAS'OOD Ya gaishi with respect da Yaren Hausa
Mr President nasan baka gane ni ba koh?
Eh.
Nine Capt Dr MAS'OOD AA DAURA son to the late Sir AMINU A DAURA
Mr President was shocked at first..
Inaso muyi Magana dakai kaga daga ni Sai Kai Anan Magana just five minutes ne
Indai ka wuce five minutes baka sha ruwa ba toh aikin ya dawo baya I need a straight answer
OKay.
Lokacinda kk Captain mai yasa kaki shiga jirgin da Mr President da Matarsa suka shiga Bayan Kuma yakamata ace Kai ka tura jirgin?Well Harna shirya zan shiga sai Sir Dahuru yace anfasa tafiya Dani wai da okafo za a
Nima Nayi mamakin jin haka Bayan nasan nine on duty Aman kuma suka Hana ni tafiya

ESTÁS LEYENDO
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
No FicciónWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...