*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 71
Mikewa tsaye nayi ina kallon sa cike da mamaki har yakaraso kusa da inda nake kafin ya tsaya Shima yana kallon na
Amarya bakya laifi jin AKHY nayi ya fadi Haka kafin ya SADIQ Shima ya taho yana murmushi
NABEELA you're not dreaming this is real ya SADIQ ya fada yana dariyaYa SADIQ kana numfi Yanzu HAMMA'am ne tsaye a gabana?
Yes. Shine NABEELA indai akace miki ALLAH to everything is possible
Da gudu na karasa kusa dashi har zanyi hugging insa sai nakuma ja da baya
Hmmm Ada ina miki fada anka hugging wani ba muharram ki ba amma Yanzu kuma ni MUWAFFAQ ina goyan bayan Haka sabida MAS'OOD muharramin ki ne ba wanda ya isa ya karyata wannan
Jin ya fada Haka ai Kama tunzura ni yayi nafada kabacecen kirjin sa ina kuka at the same time ina murmushi
Alhamdulillah ya Robb
Nafi minti daya a jikinsa kafin ya dago da fuska ta yana kallon naThat's enough my Pearl I'm here for you
HAMMA I thought I would never see you again..!
NABEELA Yanzu kika fara Ganin sa harsai kin gaji da ganinsa
Kallon AKHY nayi sabida ban fahimce shi ba
Haba Amarya ku zauna man yau fa babbar Rana ne agare ki da ango naki
Jin ya SADIQ ya fada ya sani cikin wani yanayi Mara misaltuwa Yanzu fa ni matar aure ce Hmmm
NABEELA bamu da lokaci please ki zauna muyi magana
Komawa nayi na zauna a inda nake kafin su ma suka zauna
NABEELA Alhamdulillah da ALLAH ya nuna mana wannan Daren, Daren farinciki wanda muka dadai muna jiran sa
Jin ya fada Haka ya kara sani jin haushin sa wai Anya AKHY Nada kunya kuwa agaban su HAMMA yake fadin Haka?
NABEELA nasan baki fahimce ni ba dazun amma Yanzu zan warware miki komai..
Tun zuwan su Abby gembu gun ABBA niman min aurenki Abba yake sanar da Abby cewa ya rigada ya ba ma MAS'OOD aurenki Amma tunda kince ni kk zaba toh bazai miki dole ba sannan zai Kira MAS'OOD ya sanar Mai
Jin haka Abby ya Kira MAS'OOD akan maganar sai MAS'OOD ya boye cewa soyayya yan uwantaka yake miki shi Badamuwa ayi auren Dani tunda ni kk zaba
Abby yayi ta insisting akan cewa indai yana sonki koh kuna son juna a daura muku aure
Sai MAS'OOD yace wai ke bakya sonsa kawai kin dauke shi a matsayin wa' so basai anyi confronting naki baDa Abby yazo yana bani labarin sai naji tausayin MAS'OOD Amma a lokacin idona Rufe yake akan sonki nide burina shine na aure ki
*RANAN DAURIN AURE*
A kwana a tashi har lokacin Aure na Dake yayi a ranan auren nake sanin abubuwa gamai da MAS'OOD dake kanki baki sani ba
Bayan nagan ku tare dashi ranan auren sainaji kishi kamar zai kashe ni na tafi da bacin ran Ganin kina ma MAS'OOD kuka nazo zan fita na hadu da SADIQ bayan Mun gaisa yake tambaya na koh lafiyaWalhy MAS'OOD ne an tambaye sa koh suna son juna amma yace A'ah gashin can tare da ita sai kuka takeyi only God knows what he's telling her
Kayi hakuri MUWAFFAQ Haka MAS'OOD yake shide in akan NABEELA ne toh zai iya komai Don farinciki ta
MAS'OOD yana mutuwar son NABEELA fiye da tunani Ka amma tunda ta zabe Ka ya sadakar sorry I'm telling you this..
YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...