30

506 25 5
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 30

Da salatin Nafarka naji kaina yayi min mugun nauyi ga sarawa dayakeyi
Gani nayi a kwance daga bra sai pant a kasan parlor a tsorace na Mike Ina nima kayana aman ban gani ba kuma ba kowa a parlor naduba lokaci naga Goma dare cike da mamaki nake nafara kokarin tunowa da abinda yafaru Dani Aman Nakasa nasan dai nafito parlor karfe Goma safe zanyi shara daga nan kuma ban sake sanin inda nake ba

Kuka nafara yi sabida Nakasa tuno Abinda ya same ni Gashi kuma ba kaya ajiki na. Na Mike tsaye ina Kare Jikina Harna isa part ina kawai naga a kulle nan take hankali ya kuma tashi sai kuka nakeyi
Nakoma nazauna a kasa sai kuka nakeyi kamar ba Gobe can sai ga SASHA tafito tana Waka tana dariya.

Wow!  NABEELA ne haka?
Ashe ina da Rabon gani wanan hot body inki aww  beauty you're damn sexy.

Anty SASHA plz ki tamakeni Don ALLAH bansa abinda ya sameni ba ganina nayi akasa kuma ba Riga naduba dakina a kulle yake nafada ina kuka.

NABEELA kenan kamar yanda nafada miki abaya ban taba nima Abun narasa ba so yau ne Ranan da zan kwace abinda yake malakina Wato jikin ki.
Kina so kisan Ya akayi kk ganki Haka? Hehehhe I drugged you sanan kuma yanzun as I'm talking to you AHMAD yana cikin gari nan zai iya shigowa anytime soon daga yanzu zuwa 12 Kibani hadin Kai muyi enjoying kan mu sanan in baki keyn ki

Dama kk yimin Haka Toh mai nayi miki? Inda nayi miki laifi ki yafemin Don ALLAH Kibani key din

Are you Dumb? Koh baki ji abinda nace bane? Let's have fun sai in baki key sanan kuma zan samiki million biyar a account inki wanda nasan zai isheki Rayuwa.

ALLAH ya kyauta gara ki kashe ni Walhy da in biye miki. AISHA kiji tsoron ALLAH kiji tsoron ranan haduwa ki da ALLAH Duniya nan fa ba waje zama na dundun bane kowa zai mutu Bakisan koh kin kusa... Bata bari nakarasa ba kawai ta kwashe Nida Mari.

Just shut up
What do you think wl happen if AHMAD sees you naked?
Uhmm yaro yaro ne baisan wuta ba sai yataka
Definitely AHMAD zai yi tunani you're a less or something Kuma next thing da zaki gani is your divorce paper sabida AHMAD ya tsani masu hali Irin wanan Kinga ni zai sake ki Ya mayar dake karama bazawara Mtchews
Nakawo miki deal yanda  zaki ji dadin sanan kuma ki cigaba da zaman gidan aman kinki
Kina son Haka yafaru?
Nasan ba kya so Toh Kibani hadin Kai 30 min Yayi ma yawa Mun gama.

Naji SASHA ki bari sai Gobe tunda Kince yakusa zuwa
Don ALLAH Kibani kayana in sa. Kinga ba kyau mutum ya tsaya yana Kallon tsiraici shi bale wani ya kalla Kibani kayan sai in yaso Gobe sai muyi

Hahahahah NABEELA kenan Wai ni kk ma Wayo tukafin kizo duniya nazo akala nasan nabaki wanja shekara 20 Sabida koh AHMAD na girma bale ke
Indai kina so in baki kayan ki bani hadin Kai Nikuma zan miki abinda nace zamiki.

Naga dagaske takeyi kawai na tashi Natura ta da karfi gaske nashiga wajan guest room da gudu ALLAH ya so dakin Abude yake nasa key nashiga bayi Naga Akwai towel na daura kawai kafin na fito ciki in duba in gani koh zanga kaya naga wani katon towel na dauka na daura.

NABEELA open dis door in bahaka ba walhy I wl set you up
I've your nude pics with me I can post it all over the world Kuma Kisan what wl happen next sakin za ayi sanan ki wulaqanta

Yes Kiyi posting man after all banida phone so what.

Ashe bakisani ba NABEELA I wl pay ADO to do the job for me zan sashi yace Kulum kina zuwa dakin shi yana anfani dake sanan kuma har dakin ki yake zuwa  Kinga ina Nuna ma AHMAD zai yarda

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ