page 54

464 35 15
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 54

MEEMAH? Mai kk zo yi anan Kuma?

Yaya kenan koh kamanta dacewa gidan nan ba Bakon zuwa na bane? Kushi go ciki ina tunani abinda ya kawo ku shi ya kawo ni

Mai kenan?

NABEELA ofcuz...

But yaya before I start please accept my apology yaya I did what I supposed to not because I loved to see you suffer.. Halin daka fada yayi mugun tsorata ni yaya but I had no other choice than to hide the truth from you
Am so sorry yaya

Please MEEMAH ki gayamin inda take I want to meet up with her I've alot to say to her

Yaya zaka ga NABEELA but Sai kagama jin abinda zance

Don ALLAH kukai ni gunta first in yaso sai muyi Magana gabadaya

No. Yaya NABEELA tayi mana Nisa yanzu

I don't get you?

Dr M. A please ka tsaya ka saurari abinda MEEMAH zata ce in yaso duk abinda kk so sai ayi Amma kabata listen ears YUSRAH dauki FAREED kuje

Please HAJIYA nima zanso jin abinda ya faru da NABEELA

Badamuwa toh ku zauna..

MEEMAH tafara bada labari akan *RAYUWAR AUREN NABEELA* da abinda yafaru Bayan saki nta da akayi bata boye mai komai akan SADIQ komai saida ta gayamai ba MAS'OOD ba harta FAREED saida yaji kamar Yayi tsunsu yaje yaci uban wa inda suka zalince ta

Innalillahi wa ina ilaihi rajiun
Yanzu dama RAYUWAR da NABEELA ta tsince kanta aciki kenan? Tabbasa naci amana naci amana NABEELA tunda nine sanadiyar halin da ta shiga yafada yana kuka kamar wani yaro karami walhy Bazan taba bari AHMAD yatafi scout free ba walhy Sai yagane mahimmaci cin amana na da yayi
Zai babanta tsakani MAS'OOD nada Dana yanzu I'll make sure I deal with him mercilessly

Yaya do you still want to know where she's?

No. She needs time
She needs to get out of this Trauma
She needs to be who she wanted to be
Am part of her past not part of her journey to the future...
MEEMAH, YUSRAH and HAJIYA I wanto thank y'all for for giving her a new life and a hope to live
Ba NABEELA kukayi wa ba ni kuka yi wa
Nagodai sosai bara inje bai jira abinda zasu ce ba kawai Ya wuce Anan ya bar FAREED bai tsaya ako ina ba Sai KD

Hello AHMAD kana ina?

Ina gida zaka zo ne?

Eh..

Welcome bro ya karfin jiki shigo muje dakin karatuna

Baice mai kome ba suka shiga ciki

What can I offer you?

MAS'OOD da kansa ke Kasa Yama kasa dagowa sabida wani kuka da yaci karfinsa a take yasaki wani kara kamar mahaukaci zaki shake AHMAD Yayi da kyau yana kuka

Why AHMAD why? How could you do this to me Huh? I trusted you but you betrayed me AHMAD you took our friendship for granted  why AHMAD?

I don't get you MAS'OOD

Shut up ya nusa bakin nan take yafara jini AHMAD kai macuci mayaudari wanda baisan darajan Dan Adam ba Nayi regretting kasancewa Abokin ka nayi Danasani sanin ka a rayuwa

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now