17

447 31 1
                                        

*~Based on True life story~*

          
           NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻


Page 17

          

Shhhhhhhhhh don't be scared, I am not going to hurt you Shhhhhhhhhh be quiet..

Cike da mamaki nake Kallon ta...

I'm Hauwa by name but my friends do call me HAWEE.. I'm Mr JMK's best friend, we share alot with him.. He told me everything about you guys.. The reason why I'm here is that I think I like you.
Indai kk bani hadin Kai bazan taba bari ki wulaqanta ba Beauty"

Kinsa halin mijinki?

Na girgiza mata kai alamar a'ah.

Toh Indai kina son cigaba da zama Dashi Karki kuskura ki hada shimfida dashi sabida da zaran Kinyi Haka toh dake da kashi baki da wani babbanci agunshi, Sabida mijinki hessa a "One timer sex freak" dazaran yasame ki so daya toh bazai kara waiwaiyarki ba,
I know you'll be wondering why I'm saying this to you right..?
I'm not after your body but you, whilst bestie is after ur body.."

Nifa bangane abinda kk nufi ba..

Ina nufi nakamu da sonki tun dazun Dana ganki, walhy son Gaskiya..

Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun.."
Haka Rayuwar birni take ne?
Macce Tace Tana son Yar uwata macce, subhanllh wanan wana kazantarce Rayuwa ce Don ALLAH Kifita daga dakin na Banso in sake ganin ki nafada ina kuka..

Indai baki bani hadin Kai ba toh gidanan zai zama ma ki kamar prison sabida sai nasa Karen Gidan nan yafi ki daraja.. Nasan duk Abinda nagayamai yarda yakeyi Sabida nikadai nasan shi ciki da waje nasan waye Mr JMK.
I'm here for good not otherwise.

Kiyi shawara dai kafin ki yanke hukunci zan baki daga yau zuwa Saturday...

Tana fita nakara sautin kuka na.. yanzu wanan shine
*RAYUWAR AURE NA?*
Yanzu Haka zan cigaba da boutar Allah a wanan Yanayi..?
Ya ALLAH Kafini sanin daidai Kafini sani dalili dayasa kabani AHMAD a matsayin mijina.. ALLAH Indai ba Alkhairin a zamana a gida nan ALLAH ka kawomin mafita, Ya RABB ka kareni daga sharrin ta...
Yanzu wana Irin zama zan yi da Waina mutane Biyu..?
Barci da Banyi ba kenan yau, ido na biyu har gari yawaye ina idar da sallah  na shiga bayi nayi Wanka ina gama nafito nasamaita da short towel ajikinta tana gani na ta bude towel nayi saurin kawar da fuskata, danAllah Mai zaki shafa min abaya, nayi kamar ban jita ba, kamar nasan zata shigo nasa kayan tun a bayi harta hijab acan nasa..

Plz now, Tanayi tana shagwaba..

Bestie naki bai nan ne? Kije gunshi man yashafa miki, Don ALLAH Karki sake zuwa guna in bahaka walhy duk Abinda yafaru kk ja.. Ki fita plz na roke Ki.

Yau zan koma school yakamata in karayin magana akan Abinda nafada jiya, Walhy dagaske nakeyi Kuma bantaba Nima abun na rasa ba..
Nasan maybe kina kishin mijinki koh?
Toh Nida shi bamu taba hada shimfida amma Muna cuddling and other stuffs Sabida nafi ki Sani wanene Mr JMK, Kinga yanda kk shan mangoro lokaci daya kiyar da kwallon? Toh Haka zai miki duk Rana daya samu Abinda yake so..
Amma Nikuma bazan taba bari ki wulaqanta ba, zan miki komai na more Rayuwa

Bansa sanda zuciya ta dibeni ba na wanke ta da wawa Mari, har sau biyu(ina da zuciya Sosai Indai akan kara mutunci kaina ne, sometimes bana sanin nayi abu sai da ga baya)

Na gwamace nasha wahala Dan in saba ma MAHILICI, na gwamace yayi using Ina ya dumping ina da in Biki, koda kuwa kashe ni zakiyi banza taba amincewa dake ba.

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Onde histórias criam vida. Descubra agora