*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 52
BABA ne rike a hanu wani saurayin suna tafiya da kyar da gudu na isa gun harzan taba shi Sai naji wani zafi kamar na wuta a tsakani na dashi Naja baya gani yana kokarin kiran sunana kawai na isa duk da zafin da nake ji kamar ana kona ni haka na rike Dayan gefen hanu shi muka shigar dashi bukar sa
Kamar yanda yake zufa haka nima keyi kamar ana Kara zafin wuta sabida ji nakeyi kamar ana kona ni, hakanan nadage Na kuna suratul bakarah
A hankali nafara jin natsuwa shima naga ya lumshe ido ba HASSANA ne kadai a dakin
Don ALLAH ku taimaka min da ruwa
Dasauri aka kawomin abinda akhy yakemin shi nafara maiNa kafa bakina a kwarya Nayi Bismillah sau bakwai kafin nafara karanta suratul fatiha shima sau 7 nakaranta La ilah ha ilah anta subahanka ini kuntum minal zalumi shima sau bakwai Sai kulakuzai inayi nishi na sama Amma hakanan nadage sabida nasan abinda nake ji shi BABA yake ji sabida abinda daya mukeyi nida ba HASSANA muka daga shi nace Yayi Bismillah ya kurba Bayan yasha na wanke mai hanu sa sau uku kamar yanda dai ake Fara alwala Bayan Yayi na wanke fuska sau uku harzuwa kai kafin nazo kafa shima Bayan nagama yadinga atishawa yana tari can Kuma barci ya dauke shi
Kamar yanda nayi mai haka Nayi ma Kai na ba HASSANA dai sai kallona takeyi
Danejo shimai afani wanan? Shima yana magani hawan jini ne?
A'ah ba HASSANA wanan kariya ne daga sharrin shaytanu
Kina numfi cewa ammadu aljanu ne suka shige shi kamar yanda suka shige ki?
A'ah abinda yakeyi Yayi dai dai da abinda nakeyi a duk lokacinda na tsince kaina a irin halina abinda nakeyi kenan koh Kuma ince abinda akhy yakemin kenan in dawo daidai
Kuma in shaa ALLAH nasan zai ji sauki gashi namanta banzo dana hayaki baALLAH Sarki mijina ciwon ne ya tashi kuma saida nace karka fita Amma ka fita AI gashinan
Dallah rufemana baki munafukar banza tunda aka shigo dashi koh lekowa bakiyi ba shine yanzu zaki zo kina mana kukan munafinci banza dana hofi
Aradu ALLAH HASSANA ki fita idona Kinsa ina naje naje kiran mallam yazo yakai shi cikin gari shine zaki zo kina gayamin
Makira makaryaciyan banza wai kiran mallam Matar dake bukkan tun dazun shine zaki Cemin wai Kinje kira mallam
Ana haka ya farka da murmushi a fuskanshi
Danejo kece wanan Danejo ina kk shiga ne haka koh waiwaiyo mu bakiyi ba yanzu makoni Kusan 10 koh fi ace bakizo kin dubani ba..BABA kayi Hakuri kasan sha'ani na rashin tsaro kowa cikin fargaba yake da kyar ma akabarni nazo Kuma ance kwana biyu zanyi gobe zan juya in shaa ALLAH
Kwana daya kuma?
Eh BABA
Dama nazo nai muku bakwana ne zan tafi amurika karatu shine nace gaskiya yazama wajib in zo nayi salama
Ba HASSANA tayi wani guda tana farin ciki toh andai ji ga inda arziki yake nan bakamar wasu masu takama da tinkaho banza dana hofi dama nasan Danejo nacikin kwanciyar hankali da natsuwa gashi yo ALLAH na tuba kowa yasan ni da matsifa da fada Amma ba ansa ni da mugun Hali ba wasu fa hehehehe
Mtchews aikin banza Kai Danejo nataya ki murna itama WALIYE nacan tare da mijinta Kusan wata uku kenan kila ma watarana ku hadu
Masha ALLAH Ashe addah WALIYE anyi aure banda labarin
Kai nayi mata murna Allah ya basu zaman lafiya

VOCÊ ESTÁ LENDO
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Não FicçãoWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...