page 42

374 23 0
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻

*Kuyi Hakuri da jina kwana Biyu da kukayi masoyana Mun Gama ciniki novel din NABEELA Amma daga karshen na fasa saida shi duba da irin shawarwari dakuma farko niyya ta Nayi shi a Free kuma haka zan cigaba sabida na jin dadin yanda kuka nunamin tsantsan kauna da gudumuwa ina alfahari daku ako Yaushe Yaushe Masoyana❤️mutu ka raba Dani daku I love you so guys wujiga wujiga ❤️❤️*

_Tayi mai tsoka tayimin fa da zai ishe ni shan fura da killishi na watani🤣 Amma naki sabida yanda kuke nunamin kauna wasu harda kuka 🤧nima nayi Amma fa indai naga comments Ya ragu da gudu💃zan siyar😎_




Page 42

@Mambilla

Mallam muzo muyi ma salama yanzu haka yana can gari yana jiran mu zamu wuce adamawa daganan Sai Kano sai Saudi
Sanan kaji wai zai Kai HASSANA makkah badi

Hohoho kikikji haka ake so

Gaskiya bai zaiyu ba Matar da bata sona bata son yarana ina gaskiya Bazan yarda ba kayi abinda ya dace

Hahaha fada yayi bazai aikata ba karki damu

Toh mallam ya maganar wanca hatsabibiyar makira yarinya nan haryanzu dai tana duniya namu bata bace ba? Nifa nafison inji ance ta bace bat

Hohoho Hahahha kikikji facewa kam yanzu haka Haske tayi bankwana da wanan duniya naku tana can wata duniya

Mallam kana nufi ta mutu? Shikenan jin dadin mu ta daure?

Hohoho kikikji Injiwa yagaya miki haka Tana Raye Amman saide Kuma a wajan mu kamar mataciya ce
Zata Fara bakon watan ta a lokacinda bata da miji sanan kuma koda wani da namiji Ya kusance ta bazai taba samun hanya ba Kuma zata zama kaskantaciya a duniya

Bakon Watan ta Kuma mallam kuma kace da tafara shikenan kofar zai bude?

Hqhahaha Ada ba Aman banda yanzu Don yanzu haka asiri nacan wani kabari inda Yan uku ke gadin Su Bawani Dan mahalukin da ya isa ya kwance wanan asiri sabida Yan uku suna da alkwarin haka zalika suna so acika masu nasu alkwarin

Mallam kace bawanda zai iya karyawa Hmmm sai nake gani..

Keeeee kiyi mana shuru Kisan Waye Yan uku kuwa? Koh tsaigarun aljanu sara musu sukeyi duk hatsabibanci akansu yakare da taurin Kai kede kawai kici gaba da yanka kamar yanda aka Saba sukuma zasu cigaba da gadin.

Toh mallam yanzu kana nufi tashiga duniya bata da miji kuma kofar bazai bude ba

Hohoohohahahh kofar bazai taba budewa ba indai Yan uku na gadin shi Haske tariga da tabar muku duniyar ku Kuyi yanda kk so karku ji komai

Toh mallam mun gode sosai ga wanan in mun dawo acigaba daga inda aka tsaya
Mallam Akara rike mana sirikin gam yanda zamuyi facaka da dukiya shi

Karki ji komai indai da kudin aiki ai shikenan.

Kamar da wasa aiko harsun isa kano
Nan ne ba HADIZA aka saki baki ana ta kallon gidajen dake gun Sai Washe baki akeyi

Suka shiga cikin gidan nan takara haukacewa sabida uban kyau da gidan Yayi mata sai Washe hakora takeyi tana kallon tana bin komai da kallo a gidan

Ah bashaka Yar lale ta dama inda kk zaune kenan?
Saikace wani duniya nashiga ga wani sanyi a gidan Kai kudi tayi arayuwa duk wanan gidan ke kadai daga shi Sai ke

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Où les histoires vivent. Découvrez maintenant