*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 51
Bai sanda ya shakure wiyan Mr JMK ba sabida yanda zuciya sa yake Cike da bacin rai da fargaba abinda Mr JMK ya ce riko Mai kyau Yayi mai kamar wani zaki da yaje farauta haka ya koma ya naushe fuskanshi
AHMAD ina amanar Dana bar mqka yafada cikin wata muryan mai firgitarwa Wanda bai ma san yana dashi ba
Mr JMK tuni ya firgita sabida tunda yake da MAS'OOD bai taba gani shi Yayi haka ba abinda yake gani a idon MAS'OOD Ilq tsantsan kishi da kaunar NABEELA Lallai kam MAS'OOD abinda yakeyi ya wuce na yan uwantaka wanan so ne
for the last AHMAD where is NABEELA?
Uhm Uhm yafara inda inda sabida a mugun tsorace yake
MAS'OOD bai yi wata wata ba yafara bashi lafiyayen nushi nan take jini ya mamaye bakin shi da hanci
For the last time AHMAD where's NABEELA ?
Yes fight me Hit me MAS'OOD fight me because of a girl that chooses to cheat on me
Fight me because of a girl that I caught with a guy in my own house I mean in my own bedroom
Yafada yana kukaBai San sanda ya sake shi ba abinda Mr JMK ya fada yake ta nanata wa a zuciyarsa
Yes. MAS'OOD nakama NABEELA da wani garden kato a dakinta akan gado almost naked
Noooo karya kk yi AHMAD karya kk yi this is not true yafada yana jin duniya namai wani juyi wani yanayi Mara misaltuwa yake ji
Walhy MAS'OOD Shiyasa naki baka amsa Harsai daka huce haushi daka dibo
Bro, batasan zan dawo a ranan ba ya fada yana kuka har Harbin shi nayi a kafa ALLAH ne shada dakuma Wanda suke ginda a ranan
You know how much I love this girl MAS'OOD but she ruined my life I trusted her and she Misused the trust I have for her
Tell me friend how do you expect me to continue staying with her?
Kaima kanka ka sani bane Bari a ra6e abinda yake nawa
Bana so in gayama gaskiya ne sabida nasan yanda kk da ita Amma zaka iya zuwa ka tambaya mai ya faru on 5th of June around 10pm zaka San gaskiya nake fada maKafar shi ya kasa rike jikinshi tuni ya sulale Kasa ya fadi
Rike kanshi Yayi yana salati sabida kanshi a kulle take a lokaci daya sai yaji wani Zazzabi ya rufe shiYanzu NABEELA ce aka kamata da wani a dakin ta?
Abinda ya dinga maimaita wa kenanHakuri zamuyi friend
AHMAD where is she I need to talk to her
Hmmmm I don't really know sabida a take a ranan na sake ta
What?
Yes. Kaima kasan ni Kuma zaka iya bada labarin Waye ni MAS'OOD Bazan iya jure kallonta a lokacin koh da na second daya
Shiyasa nabari ka sauke haushi ka akaina kafin nagayama MAS'OODToh ina taje?
I think tana garin su..
Jiki ba kwari haka Ya fito daga office din AHMAD Na biye dashi a baya Har suka isa parking lot
Sir you're bleeding in ji daya daga cikin masu aiki a under him
Yes. I know ki koma bakin aikin yafada a tsawace
![](https://img.wattpad.com/cover/267898866-288-k32250.jpg)
VOCÊ ESTÁ LENDO
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Não FicçãoWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...